Recent Entries

 • Mijina Wukar Fidar Cikina: Babi na Daya

  Karfin karar albarusai da suka fito daga bututun bingigan nan da ake kira AK47 ne suka fiddamu daga nisan barci da muke yi. “My dear, meka faruwa?” matata Muhibbat ta tambaya cikin ru?ani. Kafin na bu?e baki nace wani abu, tuni wasu albarusai sun tarwasa gilashin windo dake dab da gadon...
  comments
 • Matsalolin jami'an tsaro: Laifin kasa ko na su jami'an?

  A duniyar ilimi, a duniyar tausayi da duniyar da gwannati tasan makamashin aikinta, jami’an tsaro mutane ne da suka kware kan aikin su, suna da hikima wajen bincike, suna da baiwa da basira wajen kama mai laifi. Bugu da kari, mu’amalarsu da al’ummar kasarsu na taimakawa wajen kau d...
  comments
 • Malamai a cikin kunci? Akwai abin dubawa

  Ilimi dai shine fitila mai tsarkake rayuwar al’umma baki daya. A tsarki da tsarkake ayyuka, babu addinin da baya bukatan ilimi don gudanar da aikin ibada a cikinsa. Hakan na nufin, babu yanda al’umma zasu rayu cikin seti batare da samun maluma a cikinsu ba. Malami mutun ne mai yin tsuwa...
  comments
 • Sirrantattun matsaloli dake kawo cikas a shimfidar aure

  Idan aka dauke bayyanannun matsaloli, kama daga aikace-aikacen gida, hidimomi ilimi da sauransu, akwai wasu boyayyun  (sanannun ga mata da miji) halaye dake kawo matsaloli, wani zubin ya kai ga mutuwar aure. Su wadannan matsaloli miji kan ji nauyi ko kunyar bayyanasu ga surkunayensa musamman a ...
 • Salallan mazan banza don hadaka da matan banza

  Sakon mu na yau, mazan banza na nufin mazan dake da matansu a gida amma cikin kwanciyar hankali suna masha’arsu da matan banza a waje. Ire-iren wadannan maza suna aiki ne da hikima da basira da ilimi da salalla daban daban wajen zaluntar matarsu da isar da sakon aikata sabonsu ga Ubangiji. Was...
 • Inda maita ke amfani a rayuwar al'umma

  Akwai daurewan kai ga wasu mutane a duk lokacin da aka ce MAITA. Wasu kan kasa gaskanta cewa MAITA na daga cikin buyayyun baiwa da Allah yayi wa bayinsa. Amfani da shi kuma, ya danganta da halin shi bawa da Allah ya masa baiwan. Wasu ta kyakykyawan hanya, wasu kuma ta munanan hanya suke amfani da sh...
 • Abubuwan dake durkushe baiwa da basirar yara

  Idan muka dubi kasashen Duniya da suka ci gaba, rayuwanrsu ta samo a saline daga taimakekeniya dake wanzuwa a tsaninsu. Masu baiwa da basira a cikinsu kan samu tallafi na shawarwari, kwarin gwaiwa, Karin ilimi, kudin ko kayan aiki. Idan muka, dawo sauran kasashen duniya kuma, muasamman kasata Nijer...
 • Macce yar wuta cikin matan aure

  Ko kasan wa ake kira matan auren? Matar aure itace wacce ta dauki amanar mijinta da duk wani hakki na aure da Allah ya dora wa macce, kuma ta yi alkawarin kare shi. Ko kunsan bakar shafin rayuwa da wasu matan aure ke gina rayuwar aurensu a ciki? Galibin matan aure ayau sun dauki aure tamkar wani may...
 • Ingancin rayuwarka/ki shine amfani da dama da lokaci

  Shin ko ka taba tambayar kanka-da-kanka me ake nufi da amfani da lokaci? Ka kuma taba kokarin ka fahintar da kanka cewa ba ko da yaushe ne dama ke nanata kanta ba? Ka kuma taba sanin cewa dama da lokaci tamkar danjuma ne da danjumai? Akwai bukatar mu dada fahimtar cewa, ita kanta duniya tana tafiya...
 • Ko ka/kin san hangen nesa tamkar linzami ya ke ga rayuwa?

  Sakon mu na yau shine hangen nesa. Ko kasan me ake kira hangen nesa? Ko kasan hangen nesa tamkar linzami ne mai iya seseta rayuwa? Ko ka kuma san da cewa hangen nesa shi ke taimakawa wajen daidata rayuwa? To, idan baka sani ba, hangen nesa na nufin ka yi kyakkyawan nazari da tunani mai zurfi don ba...
 • Alamomin shugaba na gari

  Babu al'ummar da za ta ci gaba sai da shugaba ko shugabanci na gari. Shin ta yaya za mu gane alamomin shugaba na gari ko kuwa wanda za mu yi zaton shugabanci na gari daga gareshi. Wannan yana da muhimmanci kwarai musamman a halin yanzu da yan siyasa ke anfani da hanyoyi daban-daban don cinma burinsu...
 • Kadan da ga cikin halayen mugun jagora

  Ko kun san cewa mugun shugaba wanda bai da kishin kansa da al’ummarsa na kan gaba wajen lalata al’umma musamman matasa? Akasarin kasashe daban-daban ta duniya, musamman wadanda keda karancin cigaba, tattalin arzikinsu da rayuwar al’ummar su na fustantar barazana daban daban, k...
  comments