Recent Entries

 • Yadda ake bakin shayi (black tea)

  Assalamu alaikum warahmatullah, yau zamuyi bakin shayi (black tea).  Abubuwan hadawa Citta Kununfari Cinemon Lip ton suga Yadda ake hadawa Da farko za ki sa ruwa a cikin tukunyarki, ki sa a wuta ki zuba kanunfari da citta da cinemon da lipton da suga. Sai ki rufe ya yi ta tafas...
 • Yadda ake dafadukan shinkafa (jollof rice)

  Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da sake haduwa a cikin wannan fili mai albarka. Yau za mu yi  dafadukan shinkafa (jollof rice). Abubuwan hadawa Shinkafa kofi 1 Tattasai 3 Attaruhu 6 Albasa manya 2 Kifi banda Alayyahu Man gyada Tafarnuwa Maggi Citta Yadda ake hadawa ...
 • Hadin soyayyen bread mai dadi

  Abubuwan hadawa Bread mai yanka Kwai Albasa Magi Curry Attarugu Mai Yadda ake hadawa Da farko Uwargida zaki fasa kwanki ki yanka albasa sannan ki jajjaga attarugunki. Sai ki zuba magi da curry, sai ki dauko kaskonki ki dora a wuta ki sa manki. Idan yayi zafi sai ki dauko bread kisa a...
  comments
 • Yadda ake spring rolls

  Abubuwan hadawa Filawa Nikakken nama Kabeji Karas Albasa Kwai Magi Gishiri Curry Brush Man gyada Yadda ake hadawa Da farko, Uwargida zaki wanke kabejinki ki yanka da albasa da karas sanan ki soyasu da mai cokali daya, kuma suyan ya zamana sama-sama. Sannan sai ki zuba nikakken na...
  comments
 • Yadda ake hada fruit salad

  Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da sake haduwa a cikin wannan fili mai albarka da fatan iyali suna lfy ya sanyi Allah Ya nuna mana wucewarsa lafiya. Yau zamuyi fruit salad. Abubuwan hadawa  Abarba Kankana Gwanda Ayaba Tuffa Lemon Madara Yadda ake hadawa Da farko za ki...
 • Yadda ake hada guava juice

  Abubuwan hadawa Gwaiba Lemun tsami Suga Flavour Yadda ake hadawa Da farko za ki wanke gwaibarki ki yanka kanana ki zuba a blender ki markada, sannan sai ki tace. Idan kin tace sai ki dauko lemun tsaminki, sai ki wanke ki yanka sai ki matse ki tace akan gwaibarki. Sai ki zuba suga da f...
 • Tamarind juice (lemun tsamiya)

  Abubuwan hadawa Tsamiya Citta Kanun fari Suga Yadda ake hadawa Da farko za ki wanke tsamiyarki ki zuba a tukunya ki daka citta da kanun fari, ki zuba akan tsamiyarki ki dora a wuta. Idan ya tafasa sai ki tace idan ya huce sai ki zuba suga da kankara ki juyashi sosai sai ki dan dana kij...
 • Yadda ake hada egg Rolls

  Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da sake haduwa a cikin wannan fili mai albarka da fatan iyali suna lafiya, ya sanyi Allah ya nuna mana wucewarsa lafiya Abubuwan hadawa Filawa  kofi 3 Simas 1 Kwai 5 Suga Bakin hoda Man gyada Yadda ake hadawa Da farko uwargida za ki tan...
 • Yadda ake miyar shuwaka

  Abubuwan hadawa Shuwaka Nama da kifi Tattasai 4 Attarugu 6 Albasa 2 Magi 10 Man ja Gyada ko agushi Gishiri Tafarnuwa Yadda ake hadawa Da farko zaki wanke shuwakarki da kanwa ko ki tafasa ki wanke ki cire dacin yanda za ki iya ci. Sai ki wanke namanki ki yanka albasa ki sa maggi ...
  comments
 • Yadda ake hada miyar karkashi

  Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da sake haduwa a cikin wannan fili mai albarka. Yau za muyi miyar karkashi. Abubuwan hadawa Karkashi danye Wake Nama ko kifi Attarugu Albasa Magi Toka Citta da tafarnuwa Nikakken gyada Gishiri Yadda ake hadawa Da farko uwargida za ki wank...
  comments
 • Yadda ake fritters

  Assalmu alaikum warahmatullah, barkanmu da sake haduwa a cikin wannan fili mai albarka. Yau za mu yi fritters. Abubuwan hadawa Banana nunannu 3 Fulawa 2 tin Kwai 6 Yeast cokali daya (tea spnoon) Man gyada Gishiri Yadda ake hadawa Da farko uwargida z aki bare ayabarki a roba mai kyau...
 • Yadda ake miyar kori

  Assalmu alaikum warahmatullah barkanmu da sake haduwa a cikin wannan fili mai albarka. Yau za muyi miyar kori (curry soup) Abubuwan hadawa  Kori (curry powder) Attaruhu Tattasai Naman rago Tafarnuwa Citta Albasa Man gyada Maggi Gishiri Yadda ake hadawa Da farko za ki gyara n...