Makalu

Sabbin Makalu

View All

Yadda ake bakin shayi (black tea)

 • Assalamu alaikum warahmatullah, yau zamuyi bakin shayi (black tea). 

  Abubuwan hadawa

  1. Citta
  2. Kununfari
  3. Cinemon
  4. Lip ton
  5. suga

  Yadda ake hadawa

  1. Da farko za ki sa ruwa a cikin tukunyarki, ki sa a wuta ki zuba kanunfari da citta da cinemon da lipton da suga.
  2. Sai ki rufe ya yi ta tafasa sai ya yi baki, sai ki tace ki sa a flaks sai sha.
  3. Za ki iya shan shayin da safe ko rana ko dare, kamar lokacin sanyi yana da dadin sha a kowani lokaci.

  Na gode. Sannan ana iya duba: Hadin soyayyen bread mai dadi da guava juice da sauransu.

Comments

0 comments