Recent Entries

 • Yadda ake dubulan

  Abubuwan hadawa Fulawa Baking powder Kwai Suga Lemon tsami Yadda ake hadawa Da farko za ki tankade fulawarki a roba mai dan fadi sai ki zuba bakin hoda da kwai sai ki kwaba fulawarki kamar na cincin kwabin ya yi laushi yanda za ki iya murza shi. Sai ki shafa mai kadan a tire, sannan k...
 • Yadda ake cookies

  Abubuwan hadawa Fulawa kofi 3 Kwai 4 Butter Suga Madara Filebo (flavour) Yadda ake hadawa Da farko za ki kawo roba mai dan fadi sai ki zuba suga da butter ki hada ki yi ta juyawa har sugan ya narke. Sai ki fasa kwai ki zuba flavour ki juye sosai, sai ki dauko fulawarki ki zuba kada...
 • Yadda ake kunun aya na musamman

  Abubuwan hadawa Aya Kwakwa Suga Dabino Madara ta ruwa Kayan kanshi  Yadda ake hadawa   Da farko za ki gyara ayarki ki wanke ki cire tsakuwa, sai ki cire kwallon dabino ki wanke ki zuba akan ayar. Sai ki kankare kwakwarki, ki zuba, ki sa kayan kamshi, sai a kai miki markade ...
 • Indomie masa: Yadda ake sarrafa shi

  Barkanmu da warhaka da fatan ku na lafiya, na gode. Yau za muyi Indomie masa. Abubuwan hadawa Indomie 3 Kwai 7 Maggi 4 Curry Albasa 2 Attarugu 5 Man gyada Yadda ake hadawa Da farko uwargida za ki tafasa farin Indomie dinki kar ki sa komai idan ya tafasa daya biyu sai ki tace ki fi...
 • Yadda ake wainar kwai da alayyahu

  Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da sake haduwa a cikin wannan fili mai albarka da fatan iyali suna lafiya nagode. Yau za muyi wainar kwai mai alayyahu. Abubuwan hadawa Kwai 5 Alayyahu Maggi 3 Albasa babba 1 Attarugu 3 Curry Gishiri kadan Man gyada Yadda ake hadawa Da fark...
 • Yadda ake hada lemun kwakwa da madara

  Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da warhaka da fatan na same ku lafiya.  Yau zamuyi lemon kwakwa da madara. Abubuwan hadawa Kwakwa 3 Madara 2 Suga Filebo (flavor coconut) Yadda ake hadawa Da farko uwargida za ki fasa kwakwarki ki kankare bayanta ki wanke sai ki yanka....
 • Cincin: Yadda ake sarrafa shi

  Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da sake haduwa a cikin wannan fili mai albarka, da fatan iyali suna lafiya. Yau za muyi cin-cin. Abubuwan hadawa Filawa mudu daya Kwai 4 Suga Baking powder Gishiri Man gyada Kwakwa 1 Filebo (favour) Butter Yadda ake hadawa Da farko za ki s...
  comments
 • Yadda ake hada banana pudding

  A girke-girkenmu na yau, za mu koyi yadda ake hada banana pudding cikin sauki. Kamar kullum, ga abubuwan hadawa nan. Abubuwan hadawa Ayaba 5Kwai 2 Lemun tsami 1 Suga Filebo (flavour) Yadda ake hadawa   Uwargida da farko za ki bare bawon ayabarki ki tsaga tsakiyan, ki cire ba...
 • Cucumber and apple juice

  Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da sake haduwa a cikin wannan fili mai albarka da fatan na sameku lafiya. Yau za muyi cucumber and apple juice. Abubuwan hadawa Kwakwamba 3 Apple 2 Madara gwangwani daya Suga Filebo (flavour) Yadda ake hadawa Da farko za ki wanke kwakwambarki d...
 • Yadda ake hada madarar waken soya

  Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da sake haduwa a cikin wannan fili mai albarka da fatan iyali suna lafiya, Allah Ya sa haka amin, Masha Allah. Yau za muyi madarar waken suya (soya beans). Abubuwan hadawa Waken suya mudu daya Suga Filebo (flavour (milk or vanilla)) Yadda ake hadaw...
 • Yadda ake hada mint leaves juice

  Assalmu alaikum warahmatullah, barkanmu da sake haduwa a cikin wannan fili mai albarka da fatan iyali suna lafiya, ya sanyi? Allah Ya sa muga wucewarsa lafiya. Yau zamu koyi yanda ake hada mint leaves juice. Abubuwan hadawa Ganyen na’a-na’a (mint leaves) Tsamiya Suga Filebo (flabo...
 • Yadda ake jollof din taliya

  Barkanmu da sake haduwa a cikin wannan fili mai albarka da fatan iyali suna lafiya. Yau zamuyi yadda ake jellof din taliya. Abubuwan hadawa   Taliya 1 Attarugu 3 Tattasai 2 Albasa 3 Nama ½ Man gyada Maggi Gishiri Curry Karas Tafarnuwa Yadda ake hadawa Da farko za ki ...