Abubuwan hadawa
Filawa
Madara
Suga
Leda
Mai
Yadda ake hadawa
Ki tankade filawarki, ki sa baking powder kadan, ki jiqa suga da ruwa kadan, sai ki zuba madaran ruwa ki hade su wuri daya da filawar. Ki juya su hade sosai, kwabin ya yi kamar kwabin lallen zane.
Sai ki dauko Leda da ake za...