Recent Entries

 • Suyan dankali mai nama da kwai na musamman

  Abubuwan hadawa Dankalin (irish) Nama mai kyau 1/3 kilo Kwai 4 Gishiri Man gyada Tsinken tsokale Hakori (toothpick) Yadda ake hadawa Da farko ki fere dankalinki ki yanka a kwance sai ki wanke ki zuba a tukunya ki dora a wuta ki sa gishiri. Idan ya yi sai ki sauke, ki dauko namanki k...
 • Yadda ake sarrafa dambun masara

  A girke-girkenmu na gargajiya, a yau za mu koyi yadda ake sarrafa dambun masara. Abubuwan hadawa Tsakin Masara Zogale Attarugu Albasa Man gyada Dakakkiyar gyada Maggi Kayan kanshi Gishiri Yadda ake hadawa Da farko uwargida za ki wanke tsakin masaranki ya fita tas, sai ki tsameshi ...
 • Yadda ake hada fanke puff puff

  A yau za mu koyi yadda ake hada fanke puff puff. Abubuwan hadawa Fulawa Sugar Yeast Mai  Yadda ake hadawa Da farko uwargida za ki tankade fulawarki a roba mai kyau mai murfi. Sai ki zuba yeast da sugar da ruwa ki kwaba ya kwabu sosai(ya yi ruwa-ruwa in da zai rika kamun hanu) sai ...
  comments
 • Yadda ake hada lemun mangwaro

   Yadda ake hada lemun mangwaro shi ne za mu koya a yau a filinmu na girke-girke. Abubuwan hadawa Mangwaro 3 Sugar Flavour Lemon tsami 3 Yadda ake hadawa Da farko za ki sami mangwaronki irin manyan nan . Sai ki wanke, ki fere, bayan kin yanka ki zuba a blanda ki markada, sannan k...
  comments
 • Yadda ake farfesun kan rago

  A yau za mu koyi yadda ake farfesun kan rago. Abubuwan hadawa Kan rago Attarugu 5 Albasa 2 Maggi Gishiri Kayan kamshi Tafarnuwa 3 Yadda ake hadawa Da farko za ki wanke kan ragon, ki gyarashi sosai sai ki zuba a tukunyarki, ki yanka albasarki ki sa a ciki, ki sa maggi da gishiri...
  comments
 • Yadda ake masa

  Abubuwan hadawa Shinkafa ta tuwo  kofi 2 Yeast chokali 2 Baking hoda chokali 1 Dafaffen shinkafa(ya dahu sosai) 1/3 kofi Sugar Albasa 1 Attarugu 3 Mai Yadda ake hadawa Da farko dai za ki wanke shinkafarki,ki jikata da safe, da yamma a kai markade. Idan a ka kawo, sai ki juya ki...
  comments
 • Lemun abarba da madara

  Abubuwan hadawa  Abarba 1  Madara ta ruwa 2  Sugar  Flavour (na abarba)  Yadda ake hadawa Da farko zaki fere abarbanki, ki yanka, ki zuba a blanda ki markada. Idan yayi sai ki tace a abu mai kyau, ki zuba madara da sugar da flavour, sai ki juya sosai. A nan...
  comments
 • Faten dankali

  Abubuwan hadawa Dankali Attarugu Albasa  Maggi Cittah Kifi  (ice fish). Alayyahu Kori Man gyada Yadda ake hadawa  Da farko uwar gida zaki fere dankalinki, ki yanka daidai misali.  Sai ki wanke kifinki, ki cire dattin, ki yanka gunduwa-gunduwa, ki zuba albasa da...
  comments
 • Yadda ake hada lemun karas

  A darasinmu na girke-girke, yau za mu koyi yadda ake hada lemun karas. Abubuwan hadawa Karas Cittah Sugar Flavour Yadda ake hadawa Da farko zaki wanke karas dinki ya wanku sosai sai ki yanka kanana ki zuba a bilenda. Sai ki wanke cittah itama kiyanka kanana ki zuba a bilenda kisa...
  comments
 • Yadda ake farfesun kaza

  A yau za mu koyi yadda ake farfesun kaza. Abubuwan hadawa Kaza Attarugu (4) Albasa (2) Maggi (4) Cittah Tafarnuwa Kori Gishiri Yadda ake hadawa Da farko Uwargida idan aka yanka miki kazarki ki gyarata da kyau kisa a tukunyarki ki yanka albasa ki sa maggi da cittah ki rufe yayi yan m...
  comments
 • Yadda ake hada lemun kankana

  Ku zo mu koyi yadda ake hada lemun kankana. Abubuwan hadawa Kankana Sugar Abin kamshi (flavour) Yadda ake hadawa Da farko zaki fere kankanarki ki yanka kanana sai ki zuba a blanda ki markada. Idan yayi sai ki tace kisa sugar da abin kamshi (flavour) ki juya sosai sai ki sa a firinj...
  comments
 • Hadin dankalin turawa na musamman

  Abubuwan hadawa Dankali (Irish) Kwai 5 Attarugu 4 Albasa 2 Maggi 4 Gishiri Kori Tafarnuwa Koren tattasai 1 Mangyada Yanda ake hadawa Da farko zaki fere dankalinki kiyanka ki zuba gishiri kadan sai ki rufe ki dora a wuta ki tafasa. Idan yayi sai ki sauke ki jajjaga attaru...
  comments