Recent Entries

 • Yadda ake hadin dambun nama

  A darasin girke-girke, yau za mu koyi yadda ake hadin dambun nama. Abubuwan hadawa Nama mara kitse kilo Attarugu Maggi (6) Albasa Gishiri Tafarnuwa Cittah Mangyada Kori Yadda ake hadawa Da farko zaki wanke namanki ki sa albasa da maggi ki dora a wuta ki tafasa ya nuna sosai. Idan...
  comments
 • Yadda ake miyar zogale

  A yau za mu koyi yadda ake miyar zogale. Abubuwan hadawa Zogale bushasshe Nama Maggi 5 Albasa 1 Attarugu 4 Gyada (dai dai misali) Cittah Tafarnuwa Yadda ake hadawa Da farko zaki wanke namanki kisa albasa da maggi ki dora a wuta ki tafasa Sai ki gyara zogalenki ki ajiye a gefe ki ja...
 • Yadda ake miyar koda

  Abubuwan hadawa Koda daidai bukata Maggi 5 Albasa 1 Attarugu 4 Cittah 2 Tafarnuwa 3 Kori Yanda ake hadawa Da farko zaki wanke kodarki ki yanka kisa a tukunya, ki yanka albasa ki sa gishiri kadan, da maggi daya ki dora a wuta. Idan ya tafasa sai ki daka attarugu da alba...
  comments
 • Tuwon shinkafa da miyar agushi

  Abubuwan hadawa Shinkafa na tuwo  (gwargwadon yadda ake bukata) Agushi Tattasai 3 Attarugu 3 Albasa 1 Nama 1/2 Kifi 3 Maggi 6 Mai Tafarnuwa 3 Gishiri Ledan kulla shinkafar Yadda ake dafa tuwon shinkafar Da farko zaki dora ruwanki awuta Sai ki wanke shinkafarki ki ...
  comments
 • Dafaffiyar doya da miyar kwai

  Abubuwan hadawa Doya (gwargwadon bukata) Kwai 4 Albasa 2 Maggi 4 Attarugu 3 Kori Man girki Tafarnuwa 2 Gishiri Yanda akehadawa Da farko zaki fere doyarki ki wanke ki sa atukunya da dan gishiri Idan yayi sai ki sauke ki zuba a kwanonki Ki fasa kwanki ki jajjaga attarugu ki yan...
 • Miyar hanta: Yadda ake dafawa

  Abubuwan hadawa Hanta rabin kilo Attarugu 4 Tattasai 3 Albasa 2 Maggi 5 Gishiri Citta 3 Tafarnuwa 2 Kori (Curry) Onga Man girki Yanda ake hadawa Da farko dai uwargida zaki wanke hantar kiyanka daidai misali Saiki sa a tukunyarki ki yanka albasa, kuma ki sanya maggi ...
 • Yadda ake samosa

  Abubuwan hadawa Fulawa (flour) Kwai Nama Maggi Onga Kori (Curry) Gishiri Man gyada Attarugu Albasa Karas (carrot) Baking powder Yadda ake hadawa Da farko zaki wanke namanki ki tafasa shi da albasa da maggi da gishiri da dan korinki. Ki yi shi tamkar danbun nam...
 • Yadda ake miyar wake

  Abubuwan hadawa Wake Manja Attarugu Bushenshen kifi (banda) Albasa Maggi Kori Cittah        Tafarnuwa Gishiri Yadda ake hadawa Da farko dai zaki wanke wakenki ya fita sosai Sai ki dora ruwan ki a wuta ya tafasa, sai ki zuba wakenki ya yi ta dahuwa har...
 • Yadda ake sinasir

  A yau za mu koyi yadda ake sinasir. Abubuwan hadawa Shinkafa ta tuwo kofi 2 Albasa 2 Suga kadan Yeast chokali 2 babba Nono idan kina bukataba Mangyada Gishiri Yadda ake hadawa Da farko zaki sami shinkafarki ki wanke ta ki jika ta. Idan ta kwana sai ki kai inji a markada m...
 • Miyar ayoyo da kubewa

  Abubuwan hadawa Ayoyo Kubewa Attarugu Albasa Manja Maggi Gishiri Kayan kamshi Nama Daddawa Yadda ake hadawa Da farko zaki wanke namanki kisa albasa da maggi ki dora a wuta ki tafasa. Sai ki wanke kubewarki ki goga da abin goga kubewa ki ajiye a gefe. Bayan nan sai ki w...
 • Yadda ake doughnut

  Abubuwan hadawa Falawa kopi 3  Bota 1 Kwai 3 Mangyada Suga rabin kofi Gishiri rabin cokali Yeast cokali daya Baking hoda cokali 1 Yadda ake hadawa Da farko zaki tankade fulawarki a kwano mai fadi. Sai ki sa yeast da baking hoda ki juya, sai ki sa bota ki yi ta juyawa ya h...
 • Yadda ake dafa farfesun kifi

  Ku koyi yadda ake dafa farfesun kifi. Abubuwan hadawa Kifi danye Maggi 5 Albasa 1 Attarugu 4 Cittah Tafarnuwa   Yadda ake hadawa Da farko zaki wanke kifinki ki cire dattin sannan ki yanka gunduwa gunduwa. Sai ki zuba a tukunyarki ki yanka albasa sannan ki daka attarugu da ...