Recent Entries

 • Wainar semobita

  Abubuwan hadawa Garin semobita Yis (yeast) Sukari Gishiri Albasa Man gyada Ruwan dumi Yadda ake hadawa Dafarko zaki zuba garin semobitanki acikin kwano mai fadi Sai ki zuba yeast da sikari da gishiri daidai misali kamar dai yanda zaki zuba idan dai zaki yi wainar shinkafa Sai ki kaw...
 • Yadda ake dambun shinkafa

  Abubuwan hadawa Shinkafa Zogale Nama Albasa mai ganye Mangyada Kayan miya Maggi Kori (Curry) Gishiri Cittah da tafarnuwa Yanda ake hadawa Ki gyara shinkafarki ki wanketa ki tsane A barzo miki shi a inji sai ki ajiye a gefe Sai ki wanke namanki kidora awuta. Ki...
 • Yadda ake farfesun dankali

  Abubuwan hadawa Dankali Attarugu Tattasai Albasa Maggi Curry Mai Gishiri Yadda ake hadawa Za ki tafasa dankalin da dan gishiri. Za ki markada kayan miyarki kisa a tukunya, sai kisa mai kadan ki soya kamar minti biyar. Sai ki sa ruwa rabin kofi da maggi, da gishi, da kuma curry Sai...
  comments
 • Yadda ake hada zobo cikin sauki

  Abubuwan hadawa Zobo Abarba  (rabi - 1/2) Cittah danya Kanunfari Kukumba Sukari Abin kamshi (flavour) Yadda ake hadawa Da farko sai ki sa zobonki a tukunya da ruwa, kuma ki sa kanunfari da cittah Sai ki fere abarbanki da kukumba, ki yanka kanana, sai ki zuba a bilenda ...
  comments
 • Lemun abarba da kwakwa

  Abubuwan hadawa Abarba  (madambaciya 1) Kwakwa  (babbah 1) Madara ta ruwa (1) Sukari kadan  (idan kina bukata) Abin kamshi (flavour)mai kamshin abarba da kwakwa Yadda ake hadawa Da farko Uwargida  za ki wanke abarbanki kuma ki yanka kanana sannan ki zu...
 • Yadda ake tuwon dawa

  Abubuwan hadawa Nikeken garin dawa Kanwa Ruwa Yadda ake hadawa Da farko zaki dora tukunyarki a wuta ki sa ruwa daidai misali Idan ya tafasa sai ki debo garin dawarki da ki ka tankade kisa ruwa ki dama ki zuba a kan tafasasshen ruwan. Sai ki sa mucciya ki juya don kar ya yi gud...
 • Yadda ake tsiren tukunya

  Ku biyo ni a yau za mu koyi yadda ake tsiren tukunya. Abubuwan hadawa Jan nama kilo Albasa 1 Maggi 4 Yajin barkono 1/2 cokali Kuli kuli (gari) Kayan kamshi Man gyada ludayin miya Koren tattasai 2 Yadda ake hadawa Da farko zaki wanke namanki ki masa yanka mai fadi-fadi ki ajiye ...
  comments
 • Yadda ake kwallon doya (yam balls)

  Yau za mu tattauna yadda ake kwallon doya (yam balls). Abubuwan hadawa Doya Nikeken nama Attarugu 5 Albasa 4 Kwai 5 Maggi 5 Gishiri Kori Mai Yadda ake hadawa Da farko zaki fere doyarki kiyanka ki wanke kisa atukunya ki dora a wuta da dan gishiri. Sai mu bashi mintuna samu doya...
 • Yadda ake awaran kwai

  Ku koyi yadda ake awarar kwai mai dadi. Abubuwan hadawa Kwai Attarugu Albasa Man girki Maggi Leda Yanda ake hadawa Da farko zaki sami kwanki ki fasashi a kwanan ki mai kyau ki kadashi Sai ki zuba kayan hadinki: attarugu, da albasa wanda dama kin yi giretin nasu da sauran kayan dandan...
 • Alalen wake da doya

  Abubuwan hadawa Wake Doya Attarugu Albasa Maggi Kori (Curry) Tafarnuwa Kwai Gishiri Yadda ake hadawa Da farko zaki wanke wakenki ya fita tas Sai ki fere doyarki ki yanka kanana sai ki zuba akan wakenki Sannan ki sa attarugu da albasa da tafarnuwa sai a kai...
 • Soyayyen dankali da kwai

  Abubuwan hadawa Dankalin turawa Kwai (3) Man gyada Albasa (1) Attarugu (2) Tumatur (2) Maggi (2) Gishiri Yanda ake hadawa Da farko dai uwargida za ki fere dankalinki ki yanka dogo-dogo. Sai ki dora kaskonki a wuta ki sa manki yayi zafi sai ki dauko dankali kisa gishiri kij...
  comments
 • Lemun kukumba da citta danya

  Abubuwan hadawa Kukumba (3) Citta (4) Suga Lemun tsami (5) Yanda ake hadawa Da farko zaki sami kukumbarki ki wanke ki yanka kisa a blender. Sai ki wanke cittarki ki goga da abin goga kubewa ko ki yanka kisa a blender ki hada da kukumba ki markada. Sannan sai ki tace ki sa suga da ...