Recent Entries

 • Danwaken shinkafa da fulawa (flour)

  Abubuwan hadawa Shinkafar tuwo Fulawa (flour) Kuka Kanwa Man gyada Maggi Yaji Yadda ake hadawa Da farko zaki sami shinkafarki ta tuwo kiwanke ta fita tas Sai ki kawo ruwan duminki mai zafi sosai ki zuba akan wankekken shinkafarki ya dan yi kamar minti 20 Bayan ya yi kamar ...
 • Yadda ake faten wake da doya

  A yau za mu koyi yadda ake faten wake da doya. Abubuwan hadawa Wake (kofi daya) Doya (gwargwadon bukata) Attarugu 3 Tattasai 2 Albasa 2 Kifi busasshe Manja Alayyahu Maggi 8 Kori Tafarnuwa Gishiri Yadda ake hadawa Da farko uwargida ki gyara wakenki ki dora a wuta ki bashi l...
 • Yadda ake tuwon masara

  Acikin abincin gargajiya, yau za mu koyi yadda ake tuwon masara. Abubuwan hadawa Garin masara Ruwa Yadda ake hadawa Da farko zaki dora ruwanki a wuta. Sai ki tankade garinki sai ki duba idan ruwan ya tafasa sai ki yi talge kibashi minti ashirin. Talge shine ki samu dan ruwan sanyi a wan...
  comments
 • Yadda ake sarrafa gasashshen kifi

  Abubuwan hadawa Kifi (babba guda daya ko biyu) Attarugu 3 Maggi 3 Albasa 2 Tafarnuwa Cittah Kori ko kayan kamshi Yadda ake hadawa Da farko zaki wanke kifinki ki tsaga gefe ki cire dattin ki saka a frying pan mai dan girma, idan kuma kina da oven shikenan. Sai ki jajjaga attarugu...
  comments
 • Dahuwar farar shinkafa

  Abubuwan hadawa Shinkafa kofi (gwargwadon yadda ake so) Gishiri Ruwa Yadda ake hadawa Da farko zaki dora ruwanki a wuta ya tafasa. dIdan ya tafasa sai ki kawo shinkafarki ki zuba ki dan motsa kisa gishiri sannan ki barshi kamar minti uku. Sai ki tace ki wanke shinkafarki ki tsaneta. S...
  comments