Recent Entries

 • Chef Combo's Online Free Classes

  Yes…Chefs’ combo online classes are giving out some special recipes free at Bakandamiya. If you really want to join and enjoy the free online classes, then kindly register @ www.bakandamiya.comItz free ...itz free... When you register with Bakandamiya, go to the  menu bar and cli...
 • Chef Combo's online classes

  Ina masu son koyon girki a wuri killatacce sannan a cikin gida ba sai anje ko ina ba? To ga dama ta samu! Za'a fara koyar da girke-girke a wannan shafi namu na Bakandamiya daga wajen kwararru kuma masu sha'awar girki. Za'a koyar ne a kan kudi Naira 2000 kacal! Domin yin rajista, tuntubi daya daga c...
 • Yadda ake hada chocolate cake

  Abubuwan hadawa Filawa kofi biyu Madara Kofi daya Kwai guda uku Man gyada rabin kofi Bakar hoda cokali biyu Grain coco kwatan kofi filabo na vanilla Suga rabin kofi Yadda ake hadawa Ki hade kwai da madaran da man gyadan ki kada su da kyau, sannan ki kawo sauran kayayyakin ki hade wu...
 • Yadda ake fried rice

  Abubuwan hadawa Shinkafa Kayan lambu (karas,koriyar wake, peas, sweetcorn) Tumeric powder (kurkur me hade da kayan Kamshi) Man gyada Maggi chicken na star Thyme Albasa Jajjagen tarugu Yadda ake hadawa Da farko ki wanke shinkafa, ki tsane ruwansa kaf, sai ki daura mai a tukunya ki zu...
 • Yadda ake oreo milkshake

  Abubuwan hadawa Biskit din Oreo packet daya Madarar peak powder cokali goma Whipping cream rabin kofi Suga da dan ruwa Yadda ake hadawa  A hade su duka cikin blender a nika sai a sa a fridge ya yi sanyi karara sannan a karairaya wasu biskit din asa  akai.Wannan milkshake sunansa ...
 • Yadda ake Sandwich

  Abubuwan hadawa Bredi mai yanka yanka Kwai dafaffe Mayonnaise Kifin gwangwani Maggi da dan chili sauce Mozzarella cheese (jubnar mozzarella) Yadda ake hadawa Ki yayyanka kwai ki sa kifin gwangwani da mayonnaise da maggi da dan chili sauce ki hade su wuri daya. Sai ki dauko biredi...
 • Cream caramel

  Abubuwan hadawa Kwai uku Madaran ruwa gwangwani daya (peak milk) Suga Filebo Yadda ake hadawa Ki fasa kwanki ki sa suga cokali 5, ki juye madara gwangwani daya da filebo ki motsa su hade da juna ki a jiye a gefe. Ki debo wani sugar ki hada da ruwa da kauri ki daura kan wuta ya narke ha...
 • Yadda ake spicy potato skewers

  Abubuwan hadawa Dankalin turawa Tafarnuwa Attarugu Curry Soy sauce Maggi Mai Tsinken tsire  Yadda ake hadawa Da farko ki bare dankalinki ki yi masa yankan kobo (round shape). Ki wanke sai ki jajjaga tarugu da tafarnuwa, ki zuba akai da maggi da mai da soy sauce ki hada ko ina y...
 • Yadda ake lemon cucumber drink

  Abubuwan hadawa Lemun tsami Kwakwamba (cucumber) Suga Yadda ake hadawa Ki bare lemun tsaminki tsaf, ki nutsu ki cire qwallon ciki kaf. Ki wanke kwakwambarki ki yayyanka. Ki sa a blender ki nike su duka ki sa ruwa. Sai ki tace ki sa suga, ki sa a fridge, in ya yi sanyi, a sha shi da san...
 • Yadda ake miyar kuka yar Borno

  Abubuwan hadawa Garin kuka Tafarnuwa Citta Nama gadon baya Tattasai da attarugu kadan Maggi Albasa Yadda ake hadawa Ki yanka albasa ki dan soya sama sama ki sa nama a ciki da kayan kamshi da ruwa naman ya yi ta tafasa har ya dahu In ya dahu a tsame naman a daka a mai da shi cikin ruw...
  comments
 • Yadda ake special fruits combo

  Yadda ake hadawa Mangoro ja Mangoro Kore Strawberry (faraula) Apple (tuffa) ja da kore Abarba Gwanda Pear Sugar syrup (sugar ake narkarwa cikin ruwa a daura kan wuta har sai ya yi kauri) Yadda ake hadawa Da farko za a wanke duk kan kayan marmarinda muka ambata a sama sai ayayyanka s...
  comments
 • Alalen man gyada

  Abubuwan hadawa  Wake Albasa Tattasai Attarugu Crayfish Man gyada Maggi star Gishiri Citta da tafarnuwa Ledan alale Tafasashiyar kwai  Yadda ake hadawa  A wanke wake a cire bayansa tsaf. Ayayyanka albasa a ciki a sa tattasai da tarugu a sa citta da tafarnuwa da cra...