Featured Create an Ad

Makalu

Blogs » Girke-Girke » Yadda ake Sandwich

Yadda ake Sandwich

 • Abubuwan hadawa

  1. Bredi mai yanka yanka
  2. Kwai dafaffe
  3. Mayonnaise
  4. Kifin gwangwani
  5. Maggi da dan chili sauce
  6. Mozzarella cheese (jubnar mozzarella)

  Yadda ake hadawa

  1. Ki yayyanka kwai ki sa kifin gwangwani da mayonnaise da maggi da dan chili sauce ki hade su wuri daya.
  2. Sai ki dauko biredi guwa uku ki cire gefensu, sai ki ajiye daya ki shafe da hadin da ki ka yi na su kwai da kifi sai ki sa wani biredin sai ki kawo jubnar mozzarella ki shimfida sanna ki kawo wani biredin ki rufa, sai ki sa wuka ki raba su ta tsakiya. Haka za ki yi ta yi har biredinki ya kare.

  'Yan uwa a ci dadi lafiya, sai kun jimu wani makon. Sannan za a iya duba: Cream caramel da Oreo milkshake da sauransu.

No Stickers to Show

X

Da Dumi-Dumin Su

 • Ku latsa nan don karanta babi na shida. Habeeb na kwance a kan doguwar kujera ya ji an murɗa handle ɗin ɗakinshi tare da turo ƙofar a hankali. A hankali ya buɗe idanunsa da suka yi nauyi sakamakon ciwon kan da yake fama da shi. "Fateemah" ya faɗa a ransa, lokacin da ya kai duba ga Jummai da ke ts...
 • Mon at 1:39 PM
  Posted by Bakandamiya
  Uwargida ba za ki yi dana sanin koyan yadda ake yoghurt in fruits ba. Domin kuwa kayan dadi ne sosai da sosai kuma cikin mituna kalilan za ki hada. Ba a ba yaro mai kiwiya!!! Wannan recipe yana daya daga cikin recipes da muka koyar a zauren Free Ramadhan Classes with Umyuman a nan Bakandamiya. Abu...
 • Hadin special salad nawa na musamman ne! Ga sauki ga dadi, uwargida sai kin gwada za ki bani labari! Wannan ma yana daya daga cikin recipes da muka koyar a Ramadan a shirin girke-girkenmu wadda aka gabatar a zauren Free Ramadhan Classes with Umyuman. Shin ko kin tuna gashin tsokar kaza da muka koya...
 • Red velvet cake, cake ne da mutane da dama suke so kuma kuma suke son ci. Saboda haka, akwai hanyoyi daban-daban na yin red velvet cake, ga yadda na ke nawa cake din na kawo muku. Wannan yana daya daga cikin recipes da muka koyar lokacin Ramadan anan Bakandimya. Domin ganin duk jerin recipes din da...
 • Bismillahi rahmanir Rahim Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad, da alayensa da sahabbansa baki daya. Lalle haduwar Idi da Jumma’a wani abu ne da ya saba faruwa lokaci zuwa lokaci. Hakan ya taba faruwa a zamanin Manzon Allah (S.A.W...
 • Lemun zaki ko orange juice lemu ne mai dadi da kuma tarin amfani a jiki. Ga yadda na ke lemun zaki na a gida. Da farko wannan recipe mun koyar da shi ne a shirinmu na Ramadan cikin zauren Free Ramadhan Classes with Umyuman. Shin yaya ki ke yin lemon zakinki? Ga yadda na ke nawa, ki gwada wannan!&nbs...
View All