A fannin girke girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake cabbage jollof rice. Sannan kar a manta, idan mai karatu na bukata zai iya duba daruruwan girke-girke da muka koyar a baya.
Abubuwan hadawa
Tafashashshen shinkafa
Kifi (ki dafa, ki bare, ki cire qaya)
Kabeje (ki yanka, ki wanke, ...