Recent Entries

 • Yadda ake kwadon latas

  Abubuwan hadawa Latas Karas Kwakwamba (Cucumber) Tarugu Tumatiri Tattasai Albasa Karago Man gyada Maggi star Yadda ake hadawa Ki dauko latas naki ki gyara, ki wanke sai ki yanka shi, sannan karas ki cire dattin bayan, sai ki yi yanka da wuka, sai ki wanke sannan ki yanka su kwakwa...
 • Yadda ake miyar kwai

  Abubuwan hadawa Kwai Tarugu Albasa Curry da thyme Garin citta kadan Koren tattasai Koren wake Karas Butter Knor chicken ko maggi chicken (ya danganta da irin dandanon ki) Yadda ake hadawa Da farko zaki fasa kwanki a ciki wani karamin kwano, sai ki yanka albasa a ciki, ki ajiye a ...
  comments
 • Yadda ake suya ko tsire

  Abubuwan Hadawa Nama(marar kitse) Yaji (ki sa Kayan qamshi Kamar su citta, kaninfari Maggi, daddawa, da saukan kayan kamshi da kike bukata) Man miya (veg oil) Albasa Garin citta Maggi (na ruwa) Gishiri Clingfilm Foil paper Skewers (toothpicks) Koren tattasai Yellow tattasai Kwakwamba ...
 • Yadda ake egg muffin

  Abubuwan Hadawa Kwai Dafaffafen Dankali turawa( ki yanka Kanana) Dafaffafen nama (saiki yanka shi Kanana Kanana) Koren tattasai (yankakke) Tarugu (yakkake) Albasa (itama ki yanka) Maggi Curry da thyme Gishiri kadan Butter Ko man miya (vegetable oil) Baking power Yanda ake hadawa...
 • Yadda ake faten wake da dankali

  Abubuwan hadawa Wake (dafaffe) Dankalin turawa (dafaffafe) Jajjagen Tarugu da albasa (grated) Ganyen albasa (lawashi) Manja(mai kyau) Albasa Maggi(9ja pot) Kyan gamshi (Spices) Crayfish (in ana bukata) Gishiri Yadda ake hadawa Ki sa tukunyanki akan wuta ki sa manja, sai ki kawo alb...
  comments
 • Yadda ake miyar taushe

  Abubuwan Hadawa Dafaffen nama da soyayyen nama Alayyaho da yakuwa (ki wanke da gishiri ki sa a colender ya tsane) Markadadden gyada (irin na kunun gyada) Albasa Grated tarugu da albasa Maggi da gishiri Kayan yaji (spices) Manja da man gyada Yadda ake hadawa Ki sami wukanki ki yanka d...
  comments