Recent Entries

 • Yadda ake kunun tsamiya

  A yau za mu koyi yadda ake kunun tsamiya a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Kada mai karatu ta manta, za ta iya duba dimbin girke girkenmu da muka koyar a baya.  Abubuwan hadawa Gero Tsamiya Sugar Kayan kamshi Borkono kadan Yadda ake hadawa Ki dauko geron ki surfa ki bushe ko...
 • Fish and boiled eggs sauce

  A yau za mu koyi yadda ake fish and boiled egg sauce a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya mai suna, yadda ake ground beef sauce, za a iya dubawa kafin mu ci gaba.  Abubuwan hadawa Kifi (dafaffe) Kwai (dafaffe) Tumatir (ki yanka)...
 • Yadda za ki adana veggies na ki fresh

  A yau za mu duba yadda ake gyara veggies kuma a adana su na tsawon lokaci ba tare da sun baci ba. Ire-iren veggies da za a adana Koren wake Karas Masarar gwangwani Peas na gwangwani Lawashi Yadda za a adana su Ki gyara koren waken ki, ki yanka shi irin yankan da ki ke so ajiye a jefe....
 • Yadda ake couscous jollof

  A yau za mu koyi yadda ake couscous jollof a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya mai suna, fish and boiled eggs sauce. Abubuwan hadawa Couscous Tarugu Karas Maggi Kayan kamshi Peas Koren wake Cucumber Tsokar kifi Masarar gwangw...
 • Yadda ake fried rice 2

  A yau za mu koyi yadda ake wani salon fried rice a cikin shirin girke girkenmu. Mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya mai suna, yadda ake ground beef sauce, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. Mai karatu ga fried rice dinmu kamar haka dalla-dalla:  Abubuwan hadawa Pe...
 • Yadda ake ground beef sauce

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake ground beef sauce. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake coconut cupcakes a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake ground beef sauce kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadawa Nama (na yi...
 • Yadda ake coconut cupcakes

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake coconut cupcakes. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da Yadda ake tomato rose a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake coconut cupcakes kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadawa Filawa kofi hudu ...
 • Yadda ake farfesun kifi banda

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake farfesun kifi banda. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da Yadda ake tomato rose a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake farfesun kifi banda kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadawa Kifi banda (ki tabbbat...
 • Yadda ake tomato rose

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake tomato rose. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake cookies a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake tomato rose kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadawa Tumatur mai kyau (fresh tomatoes) Wu...
 • Yadda ake tsiren kaza

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake tsiren naman kaza. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake cookies a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake tsiren naman kazan kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadawa Tsokar kaza danye Yajin...