Recent Entries

 • Yadda za ki gyara gyadar kunu

  Assalam alaikum masu karatu barkanmu da war haka barkanmu da sake saduwa fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau za mu yi dubi ne ga yadda mutum zai gyara gyadar kununsa. Da fatan za a karu. Da farko za ki bukaci abubuwa kamar: Gyada mai bargo Non stick pan Ruwa Tire Ga yadda za k...
 • Yaddda ake buns

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake buns. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake zigzag potato a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake bun kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadawa Filawa kofi 4 Baking powder cokali kara...
 • Yadda ake butter icing

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake butter icing. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake zigzag potato a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake butter icing kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadawa Butter cokali 6 Icing sugar kofi 2 V...
 • Yadda ake zigzag potato

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake zigzag potato. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake cookies a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake zigzag potato kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadawa Dankalin turawa Wuka mai zigzag Gishiri ...
 • Yadda ake cookies

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyar da yadda ake cookies. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake carrot and orange juice a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake cookies kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadawa Flour kofi 2 Icing sugar kof...
 • Yadda ake rainbow cake doughnut

  A fannin girken girkenmu na Bakandamiya, yau za mu koyi yadda ake rainbow cake doughnut. Idan mai karatu na biye damu mun koyar da yadda ake carrot and orange juice a baya, za a iya dubawa kafin mu ci gaba. To ga yadda ake rainbow cake doughnut  kamar haka dalla dalla: Abubuwan hadaw...
 • Yadda ake fish egg sauce

  Yau a fannin girke girkenmu za mu koyi yadda ake fish egg sauce. Sannan mai karatu na iya duba girkinmu na baya wurin da muka koyar da yadda ake homemade gas meat. To ga yadda ake fish egg sauce dalla dalla:  Abubuwa hadawa Kifi dafaffe (ki bare sala sala ki cire kaya) Kwai dafaffafe ...
 • Yadda ake pancake

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya.  A girkinmu na yau zamu koyar da yadda ake pancake. Amma kafin nan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya, inda muka koyar da yadda ake masa, mai karatu na iya dubawa kafin mu ci gaba. To mai karatu, ga y...
 • Yadda ake special vegetable soup

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake special vegetable soup. Amma kafin nan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya, inda muka koyar da yadda ake spicy cucumber salad. To mai karatu, ga yadda ake special vegetabl...
 • Yadda ake spicy cucumber salad

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake spicy cucumber salad. Amma kafin nan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar a baya, inda muka koyar da yadda ake banana and coconut ice-cream. To mai karatu, ga yadda ake spicy...