Recent Entries

 • Yadda ake coconut milk balls

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girke na Bakandamiya. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake coconut milk balls ne. Amma kafinnan, mai karatu na iya duba girkinmu da muka koyar, a baya inda muka koyar da yadda ake sponge pancakes. To mai karatu ga yadda ake coconut balls dalla...
 • Yadda ake sponge pancakes

  Barkanmu da sake saduwa a wannan fanni namu na girke girke na dandalin Bakandamiya. A girkinmu na yau zamu koyar da yadda ake sponge pancakes ne da yardan Allah. Mai karatu na iya duba girkinmu na baya inda mu ka koyar da yadda ake cake mai kala uku kafin mu ci gaba. To ga yadda ake sponge pancakes ...
 • Yadda ake cake mai kala uku

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke girke a dandalin Bakandamiya. A girkin namu na yau zamu koyar da yadda ake cake mai kala uku ne, da fatan mai karatu za ta amfana da wannan sabon darasin. Sannan za a iya duba girkinmu na baya inda muka koyar da yadda ake chocolate buns kafin mu ci gaba. T...
 • Yadda ake chocolate buns

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke girke a dandalin Bakandamiya. A yau a shashin girke girkenmu za mu koyar da yadda ake chocolate buns. Sannan mai karatu na iya duba girkinmu na baya, in da muka koyar da yadda ake jollof rice mai hadi kafin mu ci gaba. To ga yadda ake chocolate buns dallal...
 • Yadda ake jollof mai hadi

  Barkanmu da sake saduwa a wannan fanni namu na girke-girke a dandalin Bakandamiya. A girkinmu na yau da yardan Allah za mu koyi yadda ake jollof rice mai hadi cikin sauki. In mai karatu na biye da mu a girkinmu da ya gabata mun koyar da yadda ake jollof rice mai kwai, za a iya dubawa kafin mu ci gab...
 • Yadda ake jollof rice mai kwai

  Barkanmu da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A yau a wannan bangaren, za mu koyar da yadda ake jollof rice mai kwai ne. Kafin nan mai karatu na iya duba girkinmu na baya inda muka koyar da yadda ake funkaso. To mai karatu ga yadda ake jollaf rice mai kwai daki daki: Abubuwan hada...
 • Yadda ake funkaso

  Barkanmu da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. A wannan fannin a yau za mu koyi yadda ake wani abinci da jama'a da dama ke sha'awa musamma ma a Arewacin Najeriaya. Wannan abincin ba wani ba ne illa Funkso. Amma kafin mu ci gaba za a iya duba girkinmu na baya, inda mu ka koyar da&nbs...
 • Yadda ake Japanese pancake (Doyaraki)

  Kamar kullum, zan fara ne da yi mana barka da sake saduwa a wannan dandali na mu mai albarka na Bakandamiya. Yau da yardan Allah, a fannin girke girkenmu za mu koyi yadda ake Japanese pancake (Doyaraki). Amma kafin nan, mai karatu na iya duba girkinmu na baya inda mu ka koyar da yadda ake egg r...
 • Yadda ake egg rolls cikin sauki

  Barkanmu da sake saduwa a bangarenmu na girke-girke na Bakandamiya. A yau a wannan fanni na mu zamu koyi yadda ake egg rolls cikin sauki. Kafin mai karatu ya ci gaba zai iya duba girkinmu na baya, inda mu ka koyar da yadda ake potato balls.  To mai karatu ga yadda ake egg rolls na mu daki daki:...
 • Yadda ake potato balls

  Barkanmu da sake saduwa a filinmu na girke girke a dandalin Bakandamiya. A fannin girke girken namu a yau za mu koyi yadda ake potato balls. Amma kafin mu fara, mai karatu na iya duba girkinmu na baya wadda muka koyi yadda ake farfesun kifi don ganin yadda muka yi. Ga potato balls daki-daki:  ...
  comments