Recent Entries

 • Yadda ake farfesun kifi

  Mai karatu barkanmu da sake saduwa a filin girke girkenmu na dandalin Bakandamiya. A girkinmu na yau za mu koyi yadda ake farfesun kifi. Amma kafin mu ci gaba, mai karatu zai iya duba girkinmu na baya inda muka koyar da yadda ake kunun madara da kwakwa. Ga yadda ake farfesun kifin daki-daki:  ...
 • Yadda ake kunun madara da kwakwa

  Barkanmu da sake saduwa a fannin girke girkenmu na Bakandamiya. Da yaddan Allah a girke girkenmu na yau zamu koyi yadda ake kunun madara da kwakwa. Kafin mu ci gaba mai karatu na iya duba girkinmu na baya wadda muka koyar da yadda ake Chinese macaroni. Ga yadda ake kunun madara da kwakwan dalla...
 • Matakai 5 na yin Chinese macaroni

  Barkanmu da sake saduwa a filinmu na girke girke na dandalin Bakandamiya. A yau mai karatu zamu koyi yadda ake Chinese macaron cikin matakai biyar kacal. A girkinmu na bayamun koyar da yadda ake coconut jollof rice, mai karatu na iya dubawa kafin mu ci gaba. Ga macaroninmu dalla dalla: Abubuwan had...
 • Yadda ake coconut jollof rice

  Barkanmu da sake saduwa a filin girke girkenmu na Bakandamiya. A wannan fanni na girke girkenmu a yau zamu koyi yadda ake coconut jollof rice. Sannan kafin a ci gaba, mai karatu na iya duba sabbin abincinmu kamar: Yadda ake hadin kankana mai madara. Ga yadda ake coconut jollaf rice din dak...
  comments
 • Yadda ake hadin kankana mai madara

  A girke girkenmu na yau zamu kawo muku yadda ake hadin kankana mai madara. Mai karatu kafin a ci gaba, za a iya duba girkinmu na baya kamar: Yadda ake fruit salad da makamanatansau. Ga hadin kankanan daki-daki: Abubuwan hadawa kanakana Madarar gari Nutella Chocolate (irin na 100) Yadda ake...
 • Yadda ake bread bowls

  Mai karatu a girke girkenmu na yau, zamu koyi yadda ake wani shaharanren hadin beredi na musammam, wannan beredi ba wani ba ne illa,bread bowls. Mai karatu kafin mu ci gaba za a iya duba girkinmu na baya, ga shi: Yadda ake offal sauce. Ga bread bowls kamar haka: Abubuwan hadawa Bread m...
 • Yadda ake offal sauce

  A yau za mu koyi adda ake offal sauce a cikin girke girkenmu. Mai karatu na iya duba girke girkenmu na baya kamar; Yadda ake kwadon zogale . Mai karatu ga offal sauce dalla-dalla:  Abubuwan hadawa Dafaffen kayan ciki (ki yanka kanana) Cucumber (ki yanka) Tarugu da tattasai (ki j...
 • Yadda ake vegetable soup 2

  Yau a fanni girke girkenmu za mu kawo muku wani sabon yanayi ko kuma ince method na yin vegetable soup. In mai karatu na biye da mu a baya can mun taba koyon yadda ake vegetable soup. Amma a yau ga wanisabon method na vegetable soup daya bayan daya kamar haka: Abubuwan hadawa Alaiyaho Ganyen ug...
 • Yadda ake kwadon zogale

  Mai karatu barkanmu da sake saduwa cikin darasinmu na girke-girke. A yau fannin girke girkennamu zai kawo muku ko ince zai koyar da yadda ake kwadon zogale. Mai karatu na iya duba sabon girkinmu da muka wallafa ba da dadewa ba mai suna: Yadda ake sandwich.To mai karatu ga yadda ake kwadon zogal...
 • Yadda ake sandwich

  Masu karatu barkanmu da sake saduwa a wani darasin na koyon girke-girke da muke kawo muku a kai kai. A yau fannin girke girkennamu zai kawo muku yadda ake sandwich ko ince yadda ake wani sabon samfurin sandwich. In mai karatu bai mantaba, a girkinmu na baya mun koyar da yadda ake miyar karkashi...