Recent Entries

 • Yadda ake miyar karkashi

  A girke girkenmu na yau za mu koyi yadda ake yin miyar karkashi. Mai karatu na iya duba girke girkenmu na baya kamar yadda ake rainbow steamed cake da makamananshi. To mai karatu ga miyar karkash: Abubuwan hadawa Karkashi (danye) Nama ko kifi (titus) Daddawa Albasa Manja Kanw...
 • Yadda ake rainbow steamed cake

  A yau a girke girkenmu za mu koyi yadda ake rainbow steamed cake. Mai karatu na iya duba girkinmu sabbi da mu ka yi a baya kamar yadda ake royal chips. To mai karatu ga rainbow steamed cake kamar haka: Abubuwan hadawa Filawa kofi 1 Kwai 4 Man gyada kofi ¼ Madara kofi 3/4  Ba...
 • Yadda ake royal chips

  Idan masu karatu na biye da mu a wannan taska ta Bakandamiya a fannin girke girkenmu, za ku ga cewa muna kawo muku girki iri daban daban don kayatar da ku da kuma amfaninmu duka wajen inganta  girkinmu na yau da kullum. To a yau ma wani girkin muka kawo muku mai sauki da kuma kayatarwa, wannan ...
 • Yadda ake boiled egg sauce

  A girke girkenmu na yau zamu koyi yadda ake boiled egg sauce. Mai karatu na iya duba girke girkenmu na baya, kamar su, yadda ake tsiren tukunya da makamantansu. Abubuwan hadawa Kwai (dafaffafen kwai) Kayan ciki Tumatur (ki yanka) Kayan kamshi (ki yanka kanana) Tarugu (jajjaga) Maggi Lawash...
 • Yadda ake semolina pancakes

  Yau a girke girkenmu zamu  koyi yadda ake semolina pancakes. Mai karatu na iya duba girke girkenmu sababbi da muka wallafa kafin a ci gaba da wannan, girki kamar, yadda ake tasty deplah.  Abubuwan hadawa Semolina kofi 1 Flour ½ kofi Yeast cokali 1( tbspn ) Gishiri kadan ...
 • Yadda ake tasty deplah

  A girke girkenmu na yau za mu koyi yadda ake tasty depla. Mai karatu na iya duba girke girkenmu sabbi kamar yadda ake chicken vegetable sauce da makamantansa. Abubuwan hadawa Filawa kofi 2 Baking powder 1tsp Butter cokali biyu babba (2Tbspn) Yeast rabin cokali (½ tspn) Madara ta ...
 • Yadda ake chicken vegetable sauce

  A girke girkenmu na yau zamu koyi yadda ake chicken vegetable sauce. Sannan mai karatu na iya duba girke girkenmu sabbi da su ka wuce kamar vegetable macaroni da makamancinsa. Abubuwan hadawa Dafaffafiyar kirjin kaza Karas Albasa Koren tattasai Lawashi Tarugu Tattasai Kayan kams...
 • Yadda ake onion sauce

  A fannin girke girkenmu na yau za mu koyi yadda ake onion sauce. Kafin mai karatu ta ci gaba, dubi yadda ake chicken vegetable sauce da mu ka koyar a baya ba da jimawa ba. Abubuwan hadawa Albasa Koren tattasai Tarugu Tattasai Kayan kamshi Maggi Kwakwamba (cucumber) Butter ko man gyada ...
 • Yadda ake vegetable macaroni

  Yau a fannin girke girkenmu za mu koyi yadda ake vegetable macaroni. Sannan mai karatu na iya duba girkinmu na baya wurin da muka koyar da yadda ake homemade gas meat.  Abubuwan hadawa Tafasashshe macaroni (macaroni ya danganta da irin shape da ki ke so) Kabeji Koren tattasai Tattasai T...
 • Yadda ake miyar kubewa mai ugu

  A girke gairkenmu na yau za mu koyar da yadda ake miyar kubewa mai ugu. A girkinmu na baya mun koyi yadda ake jollof rice mai daddawa da ma girke girke kala daban daban. Abubuwan hadawa Kubewa danya Ganyen ugu Dafaffafen kifi Nama da cray fish Manja Maggi Albasa Tarugu Kayan ka...