Recent Entries

 • Yadda ake hada buttered chicken

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada buttered chicken. Abubuwan hadawa Kaza Ginger and garlic paste (citta da tafarnuwa)  Albasa Yoghurt Butter Fresh cream Gishiri Yaji Butter Yad...
 • Yadda ake hada papaya drink

  Assalamu alaikum barka da sake saduwa a cikin shirin Bakandamiya a yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada natural papaya drink Abubuwan hadawa Papaya (gwanda) Sugar Ruwa Zuma (optional) Yadda ake hadawa Farko za ki yanka gwanda ki cire mata yayan ciki sai ki wanke ta ...
 • Yadda ake hada prawn chutney

  Barkanmu da sake saduwa a fanninmu na girke-girken Bakandamiya. A yau zan gabatar maku da sabuwar girke mai suna prawn chutney. Abubuwan hadawa Prawn Albasa Spices Man gyada Curry leave Tafarnuwa Tumatur 5 (a markada) Maggi seasoning Yadda ake hadawa Farko za ki wanke prawns din ki...
 • Yadda za ki hada scones

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zan gabatar mana da yadda za ki hada wani sabon recipe mai suna, Scones, sai ki biyo mu domin jin wannan hadin. Abubuwan hadawa Fulawa 3 1 cup icing sugar 125g butter (asaka ya yi sanyi) kwai 1 1 cup yoghur...
 • Yadda ake hada orange melting moments

  Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu duba yadda uwargida zata hada wani recipe mai suna orange melting moments. Abubuwan hadawa Corn flour Flour Butter Icing sugar Orange drink Man gyada Gishiri Vanilla flavour Yadda ake hadawa ...
 • Yadda ake hada pineapple crush

  Assalamu alaikum´╝îbarka da sake saduwa a cikin shirinmu na yau, a yau kuma zamu duba yadda za ki hada pineapple crush. Abubuwan hadawa Nikakken abarba Lemu 4 Sugar Gishiri Ruwa Cup sprite Yadda ake hadawa Za ki hada abarba da lemu sai ki niKasu,. Sai ki zo ki tace wannan hadin na ki ...
 • Yadda ake hada coconut balls

  Assalamu alaikum warahmatullah, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu koyi yadda ake hada coconut balls. Abubuwan hadawa Desiccated coconut (kashi biyu) Condensed milk Butter 1 tblspn Yadda ake hadawa Farko za ki nemi desiccated coconut ne sai ki ...
 • Yadda ake hada ring chocolate cookies

  Barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau zamu gabatar da yadda za ki hada ring chocolate cookies(doughnut cookies). Abubuwan hadawa Flour Sugar Butter Kwai Cocoa powder Chocolate chips Baking powder Yadda ake hadawa Farko za ki yi mixing butter da sugar sa...
 • Yadda ake hada coconut pound cake

  Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girke na Bakandamiya. A yau zamu yi bayani ne akan yadda ake hada coconut pound cake. Sai a biyo mu dan jin yadda ake hadawa. Abubuwan hadawa Kwakwa (desiccated) Kwai 8 Butter 1 (250g) Sugar kofi 1 5 Fulawa kofi 3 Coconut fla...
 • Yadda ake hada tuna cutlets

  Barka da sake saduwa a cikin shirin Bakandamiya na yau. Zamu koyi yadda za ki hada tuna cutlets a ne a yau. Abubuwan hadawa Tuna cutlets Garin tafarnuwa Albasa Breadcrumbs Kwai Gishiri Baking powder Seasoning Mangyada Yadda ake hadawa Farko za ki zuba flour da breadcrumbs a cikin...