Featured Create an Ad

Makalu

Blogs » Girke-Girke » Yadda ake hada tuna muffins

Yadda ake hada tuna muffins

 • Asaalamu alaikum, barka da saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya a yau. Zamu yi bayanin yadda ake hada tuna cheese muffins ne a yau.

  Abubuwan hadawa

  1. Tuna fish 2
  2. Kwai 2
  3. Gishiri
  4. Yaji
  5. Grated karas
  6. Corn flour
  7. Yankakken tattasai
  8. Yankakken koren tattasai
  9. Albasa
  10. Lawashi
  11. Mayonnaise 1/2 cup
  12. Fulawa 1/2
  13. Baking powder 1 tsp
  14. Grated cheddar cheese 1cup

  Yadda ake hadawa

  Za ki gyara carrots dinki kiyi grating,ki yanka tattasai,koren tattasai da lawashi,kiyi grating cheese shima ki ajiye,Ki tanadi bowl ki zuba flour,corn flour da kayan da kika yanka a baya,Seasoning komai da aka lisafa a sama ki yi mixing zakiga ya hada batter din yayi thick yayi kyai.

  Ki nemo Muffins ki shafe jikin cupcake muffins (abun gasa cupcake kenan) sai ki dinga diba kina zubawa acikin shi,sai ki gasa a cikin Oven @ 180° Idan ya yi zaki ga yayi holds Brown ya gasu sai ki cire

  Za a iya dubaYadda ake hada sher's chips da yadda ake hada carrot juice da sauransu.

No Stickers to Show

X

Da Dumi-Dumin Su

 • A karkashin ilimin kimiyyar lissafi wato (physics), yau zamu yi karatu ne akan wata maudu’i mai matukar mahimmanci. Wannan maudu’in kuma ba wata ba ce face heat. Idan muka tuna a makalar da ta gabata mai suna energy mun ce heat nau’i ne daga cikin nau’ukan energy. A yau zamu ...
 • A wannan makala dalibai za su ga yadda za a yi bayani game da work da kuma power dama yadda ake solving mathematical problems. Workdone ko work a physics yana nufin a yi multiplying na force da displacement. Sa’annan aikin yana gudana ne a direction na force. Idan har W ya kasance work, F kum...
 • Vanilla cupcake kalar cupcake ne da yara kar harma manya su ke so sosai. Na san muta ne da dama suna sha'awar koyon yadda za a sarrafa shi. Saboda haka a yau muka kawo muku yadda ake yinsa domin mai sha'awar koyo. Wannan recipe idan kin bi shi yadda ya ke, za ki samu cupcakes guda 20 ne dai dai. Ab...
 • Ku latsa nan don karanta babi na takwas. Ga É—aurin Zahra Buhari. Ni dai ban iya É—aurin ba. Yayata ke kafa min in zan je biki. In kuwa fita yawo ne É—aurin 'yan Hausa na ke yi mai lankwasa a gaban nan. "Mama!" Ta furta cikin mamakin ganin ta. Bata saurareta ba bare ta amsa, cikin hanzari ta isa bak...
 • A kwanakin baya na ga wani tattaunawa a social media game da zuwa aiki ga mata, musammam matan aure da kuma mata masu yara. Abinda na lura shi ne yawanci mazaje ba su fiya son matansu na zuwa aiki ba duk da cewa yawancin mazan na so a ce matansu sun yi karatu sosai kuma sun waye da sanin abubuwan ra...
 • Ku latsa nan don karanta labarin Mai HaĆ™uri Ya Kan Dafa Dutse. A Ć™asashen Ć™etare an yi wani É—an Sarki ana kiran sa Bihizadu. Ya kasance kyakkyawa ne, kuma yana da kirki domin kuwa yana zama tare da talakawa da fatake da attajirai. Mutane suna son sa, sai dai yana da saurin Ć™agauta a al'amuran ...
View All