Featured Create an Ad

Makalu

Blogs » Girke-Girke » Yadda ake hada buttered chicken

Yadda ake hada buttered chicken

 • Assalamu alaikum barka da sake saduwa a fannin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau insha Allahu zamu gabatar da shirin yadda za ki hada buttered chicken.

  Abubuwan hadawa

  1. Kaza
  2. Ginger and garlic paste (citta da tafarnuwa) 
  3. Albasa
  4. Yoghurt
  5. Butter
  6. Fresh cream
  7. Gishiri
  8. Yaji
  9. Butter

  Yadda ake hadawa

  1. Farko za ki yanka kazan dai dai yadda ki ke so. Ki samu bowl ki zuba ta a ciki ki zuba yoghurt da garlic and ginger da gishiri da albasa da ya ji ki shafe jikin kazar ko ina ya ji sosai.
  2. Ki rufe ki bar shi tsawon mintina 5 sai ki dora frying Pan akan wuta Ki zuba butter a ciki sai ki zuba kazar nan ta ki za ki dafa ta on low heat har na tsawon 35 minutes.
  3. Idan kinga ruwan na tsotsewa sai ki saka yoghurt ko fresh cream ko wane za ki iya sakawa. Idan ta yi sai a sauke za ki iya dafa wannan miyan aci da sakwara ko semo amala ko yadda duk ki ke so. A ci lafiya.

  Ku duba: Yadda ake hada papaya drink da yadda ake hada orange melting moments da makamantansu

No Stickers to Show

X

Da Dumi-Dumin Su

 • Ku latsa nan don karanta labarin Saurin Fushi Na Kawo Da Na Sani. A wani ƙauye akwai wani mutum  ana kiran sa Abu Sabiru, ya kasance mai tsananin haƙuri da kawar da kai akan wasu al’amura. Dalilin da ya sa ma ake kiransa Abu Sabiru kenan. Yana zaune tare da matarsa kyakkyawar gaske ...
 • Ku latsa nan don karanta darasin rana ta uku. DARASI NA 1 Matakan rubutun gajeren labari A jiya mun yi bayani akan matakan da ake bi wajen tsara labari, yau kuma za mu bayani a takaice kan matakan da ake bi wajen rubuta ingantaccen labari. Waɗannan matakai ba tabbatattu ba ne, ma'ana ba wajibi ne...
 • Ku latsa nan don karanta babi na shida. Habeeb na kwance a kan doguwar kujera ya ji an murɗa handle ɗin ɗakinshi tare da turo ƙofar a hankali. A hankali ya buɗe idanunsa da suka yi nauyi sakamakon ciwon kan da yake fama da shi. "Fateemah" ya faɗa a ransa, lokacin da ya kai duba ga Jummai da ke ts...
 • Mon at 1:39 PM
  Posted by Bakandamiya
  Uwargida ba za ki yi dana sanin koyan yadda ake yoghurt in fruits ba. Domin kuwa kayan dadi ne sosai da sosai kuma cikin mituna kalilan za ki hada. Ba a ba yaro mai kiwiya!!! Wannan recipe yana daya daga cikin recipes da muka koyar a zauren Free Ramadhan Classes with Umyuman a nan Bakandamiya. Abu...
 • Hadin special salad nawa na musamman ne! Ga sauki ga dadi, uwargida sai kin gwada za ki bani labari! Wannan ma yana daya daga cikin recipes da muka koyar a Ramadan a shirin girke-girkenmu wadda aka gabatar a zauren Free Ramadhan Classes with Umyuman. Shin ko kin tuna gashin tsokar kaza da muka koya...
 • Red velvet cake, cake ne da mutane da dama suke so kuma kuma suke son ci. Saboda haka, akwai hanyoyi daban-daban na yin red velvet cake, ga yadda na ke nawa cake din na kawo muku. Wannan yana daya daga cikin recipes da muka koyar lokacin Ramadan anan Bakandimya. Domin ganin duk jerin recipes din da...
View All