Recent Entries

 • Matar Bahaushe: Babi na Biyar

  Ku latsa nan don karanta babi na hudu. KATSINA NIGERIA. JUNE 1994. A gaban makarantar sakandiren yan mata ta kimiyya da fasaha (Science and Technical) da ke karamar hukumar Sandamu Baba Ado direba ya gyara tsayuwar motarshi. Yan mata biyun da ya fara cin karo da su ya bai wa sallahun nemo mishi L...
 • Matar Bahaushe: Babi na Hudu

  Ku latsa nan don karanta babi na uku. Kofar dakin ya ji an tura a hankali. Idanunshi da suka canja launin kamanninsu ya dago ya sauke su a fuskar Fatima da ta fara takowa. Zuciyarshi yake jin tana sassauta zafin da ta dauka a lokacin, ya koma kujerar da ke bayan teburinshi ya zauna, yana kara kallo...
 • Matar Bahaushe: Babi na uku

  Ku latsa nan don karanta babi na biyu. Duk yadda take jin kafuwar idanunshi a komai na jikin halittarta, bai hana ta ci gaba da takawa ta samu ta wuri ta zauna ba. Bayan amsa sallamarta da Capt. Sarari ya samu karfin halin yi, babu wanda ya kara magana dukkansu. A karo na farko bakunansu suka motsa...
 • Matar Bahaushe: Babi na Biyu

  Ku latsa nan don karanta ababi na daya. Duk yadda take jin kafuwar idanunshi a komai na jikin halittarta, bai hana ta ci gaba da takawa ta samu ta wuri ta zauna ba. Bayan amsa sallamarta da Capt. Sarari ya samu karfin halin yi, babu wanda ya kara magana dukkansu. A karo na farko bakunansu suka mots...
 • Matar Bahaushe: Babi na Daya

  5th OCTOBER 2015. NATIONAL ASSEMBLY ASOKORO ABUJA. A cikin turancinta mai yanayin na sauraniyar Ingila take jera jawabinta. Hanyar da ta dauka daga karamar hukumar Sandamu da ke Jihar Katsina, zuwa karamar hukumar Baure da abunda ya kewaye ta ce ke bukatar titi har izuwa tushenta, mahaifarta, gari...