Recent Entries

 • Ko Ruwa Na Gama Ba Ki: Babi Na Bakwai

  Ku latsa nan don karanta babi na shida. Habeeb na kwance a kan doguwar kujera ya ji an murɗa handle ɗin ɗakinshi tare da turo ƙofar a hankali. A hankali ya buɗe idanunsa da suka yi nauyi sakamakon ciwon kan da yake fama da shi. "Fateemah" ya faɗa a ransa, lokacin da ya kai duba ga Jummai da ke ts...
 • Yadda ake yoghurt in fruits mix

  Uwargida ba za ki yi dana sanin koyan yadda ake yoghurt in fruits ba. Domin kuwa kayan dadi ne sosai da sosai kuma cikin mituna kalilan za ki hada. Ba a ba yaro mai kiwiya!!! Wannan recipe yana daya daga cikin recipes da muka koyar a zauren Free Ramadhan Classes with Umyuman a nan Bakandamiya. Abu...
 • Yadda ake special salad mai nama

  Hadin special salad nawa na musamman ne! Ga sauki ga dadi, uwargida sai kin gwada za ki bani labari! Wannan ma yana daya daga cikin recipes da muka koyar a Ramadan a shirin girke-girkenmu wadda aka gabatar a zauren Free Ramadhan Classes with Umyuman. Shin ko kin tuna gashin tsokar kaza da muka koya...
 • Yadda ake red velvet cake

  Red velvet cake, cake ne da mutane da dama suke so kuma kuma suke son ci. Saboda haka, akwai hanyoyi daban-daban na yin red velvet cake, ga yadda na ke nawa cake din na kawo muku. Wannan yana daya daga cikin recipes da muka koyar lokacin Ramadan anan Bakandimya. Domin ganin duk jerin recipes din da...
 • Bayani kan hukuncin haduwar Idi da Jumma'a a rana daya

  Bismillahi rahmanir Rahim Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad, da alayensa da sahabbansa baki daya. Lalle haduwar Idi da Jumma’a wani abu ne da ya saba faruwa lokaci zuwa lokaci. Hakan ya taba faruwa a zamanin Manzon Allah (S.A.W...
 • Yadda ake lemun zaki mai sauki

  Lemun zaki ko orange juice lemu ne mai dadi da kuma tarin amfani a jiki. Ga yadda na ke lemun zaki na a gida. Da farko wannan recipe mun koyar da shi ne a shirinmu na Ramadan cikin zauren Free Ramadhan Classes with Umyuman. Shin yaya ki ke yin lemon zakinki? Ga yadda na ke nawa, ki gwada wannan!&nbs...
 • Bayani akan hukunce-hukuncen layya

  Bismillahi rahmanir Rahim Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah Mai girma da daukaka. Salati da sallama su kara tabbata ga Manzon Allah, da iyalansa da Sahabansa. Mece ce layya? Layya ita ce: Abinda ake yankawa na dabbobin ni'ima (rakumi da shanu da rago da akuya) ranar idin babbar sallah, d...
 • Yadda ake hadin shinkafa da vegetable sauce

  Wannan shinkafa da vegetable sauce recipe ne mai sauki sosai wajen sarrafawa amma sai dadi a baki. Ku gwada ku bamu labari. Miyar kuma ta zallar kayan lambu ce sai dan hanta! Wannan recipe na daga cikin recipes da muka koyar a lokacin Ramadan na 2020 cikin zauren Free Ramadhan Classes with Umyuman....
  comments
 • Yadda ake hadin shinkafa ta musamman

  Kowa ya san ana dafa shinkafa ta hanya daba-daban, kamar su fried rice, da su jollof rice, da su rice and stew ga sunan dai barkatai, amma wannan dafuwar shinkafar ta musamman ce wadda duk wanda ya saka ta a baki zai manta inda ya ke. Uwargida da amarya kar ku bari a baku labari!  Sai angwada a...
 • Yadda ake hadin lemun kankana da abarba

  Lemun kankana da abarba na daya daga cikin abinci da muka koyar a lokacin Ramadan a cikin zauren Free Ramadhan Classes with Umyuman. Wannan drink din bai da wahala sam sam amma akwai dadi. Abubuwan hadawa Kankana Sugar Abarba Ruwa Yadda ake hadawa Za ki yayyanka kankana ki nika ki tace ...
  comments
 • Ko Ruwa Na Gama Ba Ki: Babi na Shida

  Ku latsa nan don karanta babi na biyar. Kan doguwar kujera Habeeb ya kwanta yana mai fuskantar rufin ɗakin. Fuskar Jummai da ke ta yi mashi gizo a idanu ce ta disashe mashi ɓacin ran da ya fito da shi daga ɗakin Uwani. Tambayar kansa ya yi, "Wace ce waccan?". Nazarin kyakkyawar fuskarta ya shiga ...
 • Yadda ake gashin tsokar kaza da kifi

  Wannan gashin tsokar kaza ko gashin tsokar kifi wato fish fillet, mun koyar ne a shirin girke-girkenmu na Ramadan wadda aka gabatar anan Bakandamiya a zauren, Free Ramadhan Classes with Umyuman. Abubuwan hadawa Tsokar naman kaza ko tsokar kifi Kayan kamshi (habbatussauda, busashshiyar na&rsquo...