Recent Entries

  • Kuna iya aiko da makalunku don bugawa a Bakandamiya

    Shin kuna da wani abu da kuke so ku yi musayar basirarsa da duniya? Akwai abin da ke ci muku tuwo a kwarya ku ke so ku ji, shin ya ya saura jama’a suka fahimci wannan abun? Ko kuwa akwai wani abu da kuke gani al’umma za ta karu da shi? A yanzu fili a bude yake za ku iya turo wa Bakandam...
    comments
  • Shin wai menene Bakandamiya?

    Yan’uwa, barkanmu da warhaka. Mutane da dama sun rubuto suna nuna cewa basu fahimci menene Bakandamiya ba. Mun gode da tambayoyinku.   A takaice, 'Bakandamiya' suna ne da a ka sanya ma wannan dandali wanda da shi za a ke ambatonta da shi.   Tambaya a nan shine wani abu...
    comments