Recent Entries

 • Madigo da yawaitarsa cikin al’umma: Ina mafita?

  Tasowarmu muna kanana cikin alumma mun ga iyayenmu da sauran magabata suna da aure. Kowa da mahaifinsa da mahaifiyarsa. Hakanan kuma yayin da muke rayuwa mun ga ‘yan mata da samari daban-daban sun taso kuma mun ga sun yi aure. Kuma sannan sa’i da lokaci mutum kan sami labarai daban-daban...
  comments
 • Yawaitar binciken wayar miji: Dacewa ko rashin dacewa?

  A wannan zamani matsalolin da suke cikin aure musamman anan Arewacin Najeriya abin ba a cewa komai idan muka lura da ire-iren labarai da suke yawo yau da kullum a kafofin sada zumunta, wato social media. Duk lokacin da ka shiga social media idan yau baka ga labarin wata ta soki mijinta da wuka ba to...
  comments
 • Sakamakon bincike game da matsalar shaye-shayen miyagun kwayoyi a Najeriya

  Matsalar shaye-shayen miyagun gwayoyi matsala ce da kusan kowa da kowa na iya tabbarwa akwai shi a cikin al’umma musamman mu a Najeriya. Idan wani baya sha a gidanku, ko cikin danginku to kuwa lallai ba za a rasa masu yi ba a unguwarku ba. To amma duk da haka a kullu yaumin sai dai a yi ta mag...
 • Dalilan da ke cusa yawan damuwa da bakin ciki ga matasa a yau

  A wannan zamani namu na yau, yawan bakin ciki da damuwa, wato depression and anxiety, a Turance, sun yi yawa kwarai a cikin al’umma, musamman ma matasa. Dalilai da dama kan haifarwa mutane – yara kanana, da matasa, kai harma da tsoffi – shiga halayya na damuwa da bakin ciki. H...
  comments
 • Bayanan masana game da cutar gyambon kafa mai suna venous leg ulce

  Gyambon kafa ciwo ne da ya ke yawan kama mutane da dama asabili da dalilai masu yawa. Yana da matukar muhimmanci mara lafiya ya je asibiti a yi masa kwaji don yama san wani irin gyambo kafan ne ke damun sa kafin a fara shan magani. Rashin sanin hakan kan jawo matsaloli marasa kyau in har aka fara ji...
  comments
 • Yadda za a rage sugar a cikin jini ba tare da shan magani ba

  Ilimin kimiyya musamman bangaren kimiyyar likitanci ya nuna mana cewa yawaita shan sugar ko cin abinci mai dauke da sinadarin sugar ya na da matukar hadari ga lafiyar muhimman sassan jikin dan adam, wato vital organs, irin su zuciya, koda da sauransu.  Wannan ilimin ya nuna mana cewa wannan mat...
 • Abubuwan da ya kamata a sani game da ciwon hawan jini

  Duk wata cuta da dan adam kan iya kamuwa da ita, kamar nauyi take ga mai dauke da ita. Wannan nauyi kuwa kan zamewa mai dauke da ita kamar kaya da ba yadda za a yi da ita. A wannan zamani da muke ciki kowa ka gani yana cikin yanayi ne na sauri da kuma kokarin cimma wani abu a rayuwa. Wannan gwagwarm...
 • Abubuwan da suka kamata mutane su sani game da ciwon basir (piles or hemorrhoids)

  Ciwon basir ciwo ne da ke haddasa kumburi da radadi mai tsanani a duburan mutum (lowest part of rectum and the anus). Ciwon kan haddasa rashin jin dadi a wurin da kuma zubar da jini wani lokacin. Ciwon basir ya kasu kashi biyu ne; a kwai na waje (external hemorrhoid) da kuma na ciki (internal hemorr...
 • Amfani 10 na kayan kamshi (spices) ga lafiyar bil adam

  Kayan kamshi ko in ce spices a Turance, sune kayan da ake amfani da su tun iyaye da kakani wajen kara wa abinci armashi. Hakan ya sa akasarin mutane suke son kayan kamshi cikin abincinsu. Shin ko kun san cewa baya ga karawa miya da girke-girkenmu armashi da kayan kamshi ke sawa, a kwai  wani si...
 • Yadda za a cire sinadarai masu guba da ake samu a cikin alluran rigakafi

  A yayin da allurar rigafi ya zame mana abun dogaro don kare iyalanmu da kuma mu kanmu daga cuttuka da dama, haka nan kuma ya haifar mana da rudani masu dinbin yawa.  Wasu na ganin yin allurar bai da wani alfanu sai dai illa a inda suke ganin yana nakasa  yaro ko mutum har karshen rayuwarsa...
 • Takaitattun bayanai kan hukunce-hukuncen zakkan fidda kai (zakat al fitr)

  Fadin Ibn Baaz cewa zakkan fidda kai dai zakka ce da ta rataya a kan wuyan kowani Musulmi, na miji ko mace, yaro ko baba, ‘yantacce ko bawa.  (Fatawa 14/197). Me ake bayarwa a matsayin zakkan fidda kai? Ibn Baaz ya ce: A na bayar da sa’a (gwargwadon cikin tafin hannu hudu) na abin...
  comments
 • Garabasar ranar Arafa

  Wasu daga cikin yadda za ka/ki tsara yin amfani da ranar Arafat kamar yadda ya da ce don cimma alfanu mai tarin yawa. 1. Yin bacci da wuri a daren kafin ranar Arafa 2. Tashi daga bacci kafin lokacin sallar safiya don yin sahur da niyyar daukar azumin ranar Arafa 3. Sai yin sallar nafila raka...
  comments