Recent Entries

  • Da Iyayena

    Tsaye nake ina kallon saman rufin ?akinmu, na shiga tunanin yadda muka kwana cikin saukar ruwan sama, kasantuwar muna cikin yanayi na marka-marka, har zuwa gabanin sallar asubahi kafin ya tsagaita. Ruwan da ya ?are akanmu, ?akin da muke ciki kwanon ya bu??ule ruwa ko'ina yake zuba ya ji?a duka shinf...
    comments
  • So Sartse: Babi na Daya

    Bismillahir rahmanir rahim. Free book ne daga farko har ?arshe kamar yadda na ?aukar wa readers al?awari Insha Allah. ?agaggen labari ne ban yi shi dan wata ko wani ba, sai dan ya fa?akar da al'umma ya kuma nisha?antar dasu. Allah yasa zamu amfana da abin da ke cikinsa. Ameen. ********* MAIDUGUR...