Recent Entries

  • Garin Neman Gira

    Wannan labari ya faru a gaske. Cikin nutsuwa ta mi?e tana na?e sallayar da ta yi sallah a kai, bakinta yana motsin da ke nuni da addu'a take yi. A hankali ta kai dubanta kan ?aton agogon bangon falon, wanda ya nuna mata karfe goman safiya saura da?i?u biyar. Sallah ce ta walaha ta yi wadda ta saba ...
  • Ban Zaci Haka ba: Babi na Daya

    Bismillahir rahmanir rahim. GARIN KADUNA Tun kan ta gama shiga falon ta soma kwala mata kira "Aunty! Aunty!! Aunty!!!. Cikin sauri wata farar mace, mai matsakaicin jiki ta fito, daga hanyar kicin hannunta rike da ludayi, da alama miya take motsawa, "Na'am lafiya kuwa kike yi min irin wannan kira?"...