Rubutu

Blogs » Girke-Girke » CHICKEN PERI-PERI

CHICKEN PERI-PERI


 • Ingredients
  Chicken pieces
  Paprika/chili powder
  Oil
  Tattasai
  Garlic
  Tumatur
  Tarugu
  Albasa
  Chili flakes
  Coriander
  Black pepper
  Seasoning cube
  Cumin
  Salt
  Lemon juice

  Ki wanke kaza ki barta ta gama tsanewa, sai ki zuba seasoning dinki da spices a kanta ki sa hannu ki murza sosai su shiga cikinta, sai ki saka a fridge ta yi akalla awa uku. Ita kuma peri peri sauce din, za ki gyara tattasai, tumatur, tarugu, garlic, da albasa sai ki zuba mai kadan a pan, ki jera su a kai ki yi roasting dinsu har sai sun gasu, sai ki kwashe ki saka a blender, ki matsa lemon tsami kadan a ciki, ki zuba salt, seasoning, chili flakes, chili powder/paprika, cumin, coriander and black pepper, sannan ki zuba mai ki yi blending dinsu untill smooth. Sai ki ciro kazarki ki sa a oven ko griller ki gasa har sai ta yi half done. Ki zuba peri peri sauce din da kika hada a kai, ki tabbatar ya je ma ko'ina sannan ki sake mayarwa a oven ki gasa na minti sha biyar zuwa ashirin ko kuma kin tabbatar ta nuna sai ki cire.

  Enjoy!
  Amrah's Kitchen

Comments

6 comments