Makalu

Blogs » Girke-Girke » Shredded Beef Sauce

Shredded Beef Sauce

 • Shredded Beef Sauce
  By Princess Amrah

  Ingredients
  Beef
  Green pepper
  Red pepper
  Tomato
  Seasoning
  Soy sauce
  Chili sauce
  Spices of your choice
  Vegetable oil
  Onion
  Curry
  Scotch bonnets pepper

  YADDA AKE YI

  1- Za ki yanka beef dinki dogaye, ki zuba spices da seasoning a ciki ki murza su shiga cikinshi sosai. Ki barshi awa daya.

  2- Sai ki zuba mai a pan, ki zuba albasa, curry da seasoning ki jujjuya, ki zuba grinded scotch bonnets dinki ki ci gaba da juyawa har sai sun dahu.

  3- A wani pan din daban, ki zuba mai, ki juye beef din a ciki kina juyasu har sai ya dahu.

  4- Sai ki juye a cikin soyayyen tarugu da albasa, ki zuba soy sauce da chili sauce, ki zuba bell peppers dinki da diced tomatoes kina juyawa har sai komai ya yi sai ki sauke.

  Enjoy!
  Amrah's Kitchen

Comments

3 comments