Rubutu

Blogs » Girke-Girke » Liver Kebab (Tsiren Hanta)

Liver Kebab (Tsiren Hanta)

 • Liver Kebab (Tsiren Hanta)
  By Princess Amrah

  Ingredients
  1- Liver (hanta)
  2- Dakakken yaji
  3- Cumin
  4- Minced garlic and ginger
  5- Seasoning
  6- Salt
  7- Oil
  8- Black pepper
  9- Red pepper
  10- Green pepper
  11- Onion
  12- Tomato

  1- Ki yanka liver daidai girman da kike so. Sai ki samu bowl ki zuba cumin, black pepper, minced garlic, salt, seasoning da kuma mai ki juya su.

  2- Sai ki zuba hantar a ciki ki barsu su tsuma na minti talatin.

  3- Ki nemi skewers dinki, ki yanka peppers da tumatur da albasa, sai ki rinka tsira hantar tare da su pepper, tumatur da albasa daidai adadin da kike so.

  4- Ki saka a pre heated oven ki gasa.

  Enjoy
  Amrah's Kitchen

Comments

2 comments