Rubutu

Blogs » Girke-Girke » Banana Pancake

Banana Pancake

 • Banana Pancake
  By Princess Amrah

  Ingredients
  1- 1 and 1/2 cups flour
  2- 4 tablespoons sugar
  3- 1/2 teaspoon baking powder
  4- 1/2 teaspoon baking soda
  5- 3 banana
  6- 1/4 cup vegetable oil (or melted butter)
  7- 1 cup milk
  8- 2 eggs
  9- 1/2 teaspoon vanilla flavor
  10- Pinch of salt

  Yadda Ake Yi

  1- Ki nemi bowl, ki zuba flour, sugar, salt, baking powder and baking soda ki juya su su hade sosai.

  2- Sai ki dauko wani bowl din ki zuba ayaba a ciki, ki yi amfani da fork ki murje ta (babu matsala ko an samu chunks).

  3- Sai ki zuba madara, egg, oil/melted butter, ki motsa su. Sai ki juye a kan dry ingredients din kina whisking a hankali amma kar ki yi over mixing. Ki zuba vanilla flavor a ciki.

  4- Ki dauko frying pan ki zuba mai kadan ki barshi ya yi zafi, sai ki yi amfani da 1/4 cup ko wani ludayi da kika san ba mai girma sosai ba ne.

  5- Idan dayan gefen ya yi sai ki juya.
  Idan shi ma ya yi shi kenan sai ki sauke.

  6- Za ki iya topping da duk abin da kike so.

  Enjoy
  Amrah's Kitchen

Comments

4 comments