Recent Entries

  • Ciwon 'Ya Mace

    A wannan yankin, ruwa ake tsugawa tamkar da bakin kwarya, ga iska mai k'arfi da ke shillo da tsayayyun bishiyoyin da ke harabar asibitin, duhun dare ya tsananta sanadiyar giragizan da suka yawaita a sararin samaniya.  Banda walk'iya da ke haskakawa, da ba zaka iya hango ainahin abinda yake gab...
    comments