Recent Entries

 • Jini Ba Ya Maganin Kishirwa: Babi na Goma

  Ku latsa nan don karanta babi na tara. Kamar yanda Sakina ta zata hakan ce ta kasance, domin har suka yi bacci Kamal bai dawo ba. A can wajen Dinner kuwa ba su suka tashi ba sai wajen sha-biyun dare, kai tsaye gidan Hajiya Shema'u suka raka amarya kafin daga baya ko wacce ta kama gabanta. Ab...
 • Jini Ba Ya Maganin Kishirwa: Babi na Tara

  Ku latsa nan son karanta babi na takwas. "Kamar kin mance da wacece ni Hajiya Turai? Shema'u fa na ke, ka da ki manta da wani abu guda ?aya, shiru ba ya da wata katara, shintatar shiru abu ne mai matu?ar wahala, amma wanda ya yi shiru ba'a san iya tsaurin tana dinsa ba". "Wato dai idan na fahimci ...
 • Jini Ba Ya Maganin Kishirwa: Babi na Takwas

  Ku latsa nan don ku karanta babi na bakwai. 'Da Zaki bi shawarata Sakinah ka da ki yarda Kamal ya aure ki akan shara?in ba za ki yi aiki ba, sabida ko zuwa gaba ina guje miki ranar da za ki bu?aci hakan ya ce a'a, bana tunanin da ilminki da komai za ki iya dauwama a haka takaddu zube ?ura na cika s...
 • Jini Ba Ya Maganin Kishirwa: Babi na Bakwai

  Ku latsa nan don karanta babi na shida. Karima ta yi 'yar gajeriyar dariya tana mai gyara zamanta sosai, kafin ta janye mayafinta ta ajiye kan gadon tare da duban Sakinah ta fara magana da fa?in. "Ka da ki yi min mummunar fahimta, ba fa tashi tsaye na zuwa wajen malamai na ke nufi ba". "To ina ji...
  comments
 • Jini Ba Ya Maganin Kishirwa: Babi na Shida

  Ku latsa nan don karanta babi na biyar. Tuni sun kammala ha?e kayan sha-shin Sakinah, masu aikin har sun zo sun fara aikinsu, Kamal tuni ya jima da fita, suna tsaka da ha?e na ?akunan Hajiya suka tsinkayi sallama a tsakar gida. "Assalamu alaikum". Ita ce kalmar da ta wanzu a cikin  kunnuwans...
 • Jini Ba Ya Maganin Kishirwa: Babi na Biyar

  Ku latsa nan don karanta babi na hudu. Tsaf Sakinah ta kammala dukkan wani abu da ya da ce ta yi kafin kwanciya baccinta, har ta kwanta Kamal bai shigo ?akin ba, ita kuma har tsawon wannan lokacin bacci ya gagara sauka a idanun ta. Sai kusan sha-?aya-da-rabi ya shi go, ko sallama babu a tunaninsa ...
 • Jini Ba Ya Maganin Kishirwa: Babi na Hudu

  Ku latsa nan don karanta babi na uku. Yana fitowa daga wankan kai tsaye gaban mudubi ya nufa, tun kafin ya kai ga ?ara sawa idanuwansa suka tsinkayo masa  ?ananan kaya ya she akan gado riga da wando,  da dukkan alamu Sakinah ce ta ajiye masa su, sai faman wani tashin ?amshin dad-da?an tur...
 • Jini Ba Ya Maganin Kishirwa: Babi na Uku

  Ku latsa nan don karanta babi na biyu. Sakinah ta share hawayen da ke zuba kan kuncinta kafin ta ce. "Insha Allahu Umma zan yi aiki da dukkan abin da ki ka umarce ni da shi da yardar Allah, ba zan ta?a baki kunya ba". "Yauwa Sakinah Allah ya yi miki albarka". "Amin". Sakinah ta amsa, ya yin da ...
 • Jini Ba Ya Maganin Kishirwa: Babi na Biyu

  Ku latsa nan don karanta babi na daya. Kamal na fita daga cikin gidan kai tsaye Unguwar jan bulo ya nufa, layin farin gida gidan Hajiya shema'u. Da zuwansa bugu ?aya ya yi wa ?ofar gate ?in, mai gadi ya bu?e masa ?ofa ya shiga, da ya ke mai gadin ya san shi kuma Hajiya ta garga?e shi akan Kam...
 • Jini Ba Ya Maganin Kishirwa: Babi na Daya

  BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM Falo ne ?an madaidaici mai ?auke da kayan alatu dai-dai karfi, dai-dai misalin rufin asirin mazauna gidan. ?arar fanka ce ke ta shi a cikin falon ka?an-ka?an, hakan kuma bai hana tsinkayo maganar wata Dattijuwar mata ba, da ke zaune kan ?aya daga cikin jerin kujerun da s...
  comments