Recent Entries

 • Shinkafa da Manomanta a Arewacin Najeriya

  A kullum daraja da Alfanun shinkafa yar Hausa karuwa yake yi,musamman da ya kasance a yanzu tana dab da zuwa,yayin da kamfanonin shinkafa suka bazama har gonakin da ake noma shinkafar suna saye tun kafin a kai ga girbeta. A rubutun daya gabata na Shinkafa mun yi bayanin yanda kamfanin sarrafa shi...
 • TSAKA A WUYANKI:babi na bakwai

  Wani tsalle nayi wanda ko a mafarki ban taɓa tunanin zanyi tsalle irin wannan ba,bazan iya cewa ga abin da yake a jikin nawa ba amma yafi min kama da tsaka,nayi niyya in cire Hijabina amma dan gudun faruwar wani abu haka nai ta juyi guri guda kamar mai rawar bori. Gaba daya su kuma sun kece da ...
 • TSAKA A WUYANKI: Babi na shida

  Ji nayi saura kadan zuciyata ta buga kaina kuwa wani radadi yake min,yanayin maganar da suke gaba daya ta saba da shari'a,ban yarda na kara kula su ba,juyawa nayi na kalli mama,hawaye naga tana yi hakan tasa na cewa mama, mu tafi gida "Karya kike yarinya mu ba'a zuwa gurinmu a koma haka keda kik...
 • NA SAN KOMAI AKANKU: Babi na daya

  Ruwan sama ake yi sosai kamar da bakin kwarya,Ina kan hanyar zuwa gida ruwa yana dukana,walkiyar da kayi ce ta baskomin abin da ya tashi hankali na,yarinya ce karama wacce bata haura shekara daya ba,ruwa yana dukanta,a kusa da hanyar da zan wuce take,na tsaya cak! Ina kallon ta sautin kukanta da yak...
  comments
 • TSAKA A WUYANKI: Babi na biyar

  Gabana yayi wata bugawa da karfi,rufe idona nayi tare da fadin "Innahlillahi wa'innah ilaihirraaj un shin wanne yanayi zan kara afkawa in mutane suka kara ganina" ,ita kuwa ihu take ta kasa karasowa jikin inda zata shiga,addu'a nake kawai burina da fatana a yanzu bai wuce naga an bamu hannu ba shir...
 • TSAKA A WUYANKI: babi na hudu

  Ji nake kamar kaina zai tarwatse dan tsananin azabar ciwon da yakemin muna ta tafiya a kafa har muka kai dai-dai Legal,hannuna nasa dan shafa wuyana abin mamaki sai naji Hijab dina yana jikina,wannan abu yana dauremin kai to ta ya ake suke ganin wannan muguwar aba haka a wuyana. Tsayawa mama t...
 • TSAKA A WUYANKI: Babi na uku

  Hawaye ne ya kama zuba a kumatuna,ita kanta mama hawayen takeyi,muna kallon juna ni da ita mukaji yaron mota ya leko tare da fadin "Dalla malama ki fito mana daga mota kawai dan tsabar hauka ki daura Tsaka a wuyanki gashi kin korar mana fasinja amma dai ba anan garin kikeba ko?,kai amma anyi asa...
  comments
 • TSAKA A WUYANKI: Babi na biyu

  "To kuma mama kin yarda kowa na guduna kuma zakice in daina damuwa,mama wallahi har na manta yaushe rabona da bacci,kwana nake a zaune nayi addu'a amma..." "karkice haka Aisha Allah yana sane dake kuma zai miki maganin wannan abu" shiru tayi tare da kama hanyar fita daga dakin. Rayuwa kenan ...
 • TSAKA A WUYANKI: Babi na daya

  A kowanne lokaci idan na kalli kaina na kan fashewa da kuka idan na tuna yadda nake rayuwa da wannan abu a wuyana, Tsaka ce wacce ban san yadda akayi ta zo wuyana ba,itace sanadin da yasa na zama abar gudu a gida da waje,yan uwana da sauran mutanen gari,na zama abar buga misali,na zama kamar kurma b...
 • Abubuwa uku da za ka amfani zamanka da mutane da su

  1) Kowanne guri zai iya yi maka kaikayi kasa hannu ko wani abu ka sosa. Amma ka taba tunanin yanda zaka sosa kaikayin zuciyarka? mafi yawan masu sanya maka kaikayin zuciya bazaka gane su ba,saboda kullum suna zuwa gare ka ne da hasken fuska,karka zargi kowa,amma karka saki jiki da kowa,karka jan...
 • Al'adar Mafarauta da makadansu a bikin sallah

  A irin wannan lokaci na hidimar sallah,wani abin birgewa ga Mafarauta ko ince Kauraye,suna yin kyautuka amma ga iya masu yi musu kida wanda suke zuwa har gida. Kaura,ko Goje shi ne wanda yake fita farauta daji inda suke daukar kwanaki a can don kamo namun dawa,to a irin wannan lokacin akwai wat...
 • Fitattun Marubutan Hausa da sunan littafin da suka buga

  1-Ado Ahmad Gidandabino(MON) -INDA SO DA KAUNA 2-Bilkisu s. Ahmad Funtua -ALLURA CIKIN RUWA 3-Balaraba Ramat Yakub -INA SON SA HAKA 4-Sa'adatu Saminu Kankia -NI DA KISHIYOYINA 5-Kabir Yusuf Anka -RAYYA 6-Nazir Adam Salih -KIBIYAR AJALI 7-Fauziyya D. Sulaim...