Rubutu

Blogs » Harshe da Adabi » Fitattun Marubutan Hausa da sunan littafin da suka buga

Fitattun Marubutan Hausa da sunan littafin da suka buga

 • 1-Ado Ahmad Gidandabino(MON)
  -INDA SO DA KAUNA
  2-Bilkisu s. Ahmad Funtua
  -ALLURA CIKIN RUWA
  3-Balaraba Ramat Yakub
  -INA SON SA HAKA
  4-Sa'adatu Saminu Kankia
  -NI DA KISHIYOYINA
  5-Kabir Yusuf Anka
  -RAYYA
  6-Nazir Adam Salih
  -KIBIYAR AJALI
  7-Fauziyya D. Sulaiman
  -LABARIN FAUZIYYA
  8-Umma Shu'aibu Yan awaki
  -SIRRINMU
  9-Fadila H. Aliyu Kurfi
  -RUNDUNAR SADAUKAI
  10-Maryam Kabir MASHI
  -GAJEN HAKURI
  11-Zainab Dahiru WOWO
  -NA TAKO
  12-Nasir NID
  -WUKA DA NAMA
  13-Abdullahi Hassan Yarima
  -KUDIN JINI
  14-Shamsu Ibrahim Fatimiyyah
  -DANDALIN NISHADI
  15-Ibrahim M Sani (IBR)
  -IHU BAYAN HARI
  16-Abdulaziz Sani M/Gini
  -MAZAN JIYA
  17-Zulaihat Sani Kagara
  -NI DA 'YA'YANA
  18-zaharau Baba Yakasai
  -MATAUL HAYAT
  19-Rabiatu Nasidi Abubakar
  -A DAREN FARKO
  20-Bilkisu H. Muhd
  --ILLAR SABO
  21-Jamilu Haruna Jibeka
  -TSALLAKE RIJIYA DA BAYA
  22-Aliyu Ibrahim YANTABA
  -TAKAMA
  23-Bello Hamisu Idah
  -HIKIJARKA JARINKA
  24-Aisha Mobil
  -YAN GUDUN HIJIRA
  25-Hauwa Lawal Maiturare.
  - GOBARAR GEMU
  26-Maje Elhajej
  -SIRRINSU
  27-Iliyasu Umar Maikudi
  -BAYA BA ZANE
  28-Mohd' Lawal Barista
  -TA CUCENI
  29-Rabiatu ADAMU Shitu
  -WATA ALKARYA
  30-Bilkisu Yusuf Ali
  -TAKUN SAKA
  31-Mukhtar Isah kwalisa
  -WACECE MACE?
  32-Nura Sada NASIMAT
  -DORON MAGE
  33-Jamila Mohd Danfajo
  -BOYAYYEN SO
  34-Kilima Abba Abdulkadir
  -NANA BILKISU
  35-Fatima Hussain Elladan
  -'YAR TALLA
  36-Luubatu Isah Lawal (Ubbe)
  -TA MORE MIJI
  37-Rabi GARBA Tela
  -KUDURAR ALLAH
  38-Hadiza Bara'u GIDAN Iko
  -ZAN FASA KWAI
  39-Shafiu Dauda giwa
  -GOBE JAR KASA
  40-Maryam Nuhu Turau
  -DUNIYA TA YI ZAFI
  41-Jamila Ibrahim Kankia
  -RANAR AURE
  42-Aziza Idris Gombe
  HALIN GIRMA
  43-Maimuna Idris Belli
  -GWANIN NA IYA
  44-Alawiyya Wada Isah
  -KOMA KAN MASHEKIYA
  45-Nafiu Salis
  -RAYUWAR ZAKIYYA
  46-JAMILA Halliru G/Dutse
  -MATA KO BAIWA
  47-Hafsat Sodangi
  -NAGA TA KAINA
  48-Zubairu Balannaji
  -ZAKARAN DA Allah ya nufa da cara
  49-Amina Abdullahi Sharada
  -GIDAN GADARA
  50-Nazifa Sabo Nashe
  -BABAN GIDA
  51-JAMILA D. Usman
  -JARUMAR UWA
  52-Aisha A. Bello Fulani
  -BURIN ZUCIYATA
  53-Asmau Lamido
  -KETA HADDI
  54-Baidau GADA
  -KISHI BAYAN RAI
  55-Danladi HARUNA
  -TEKUN LABARAI
  56-Fatima S. Mohd
  -MATA MA YAYA NE
  57-Shehu Usman Harafi
  -JAHURUL KARNI
  58-Hassana Abdullahi Hunkuyi
  -RAGAYAR DUTSE
  59-Abdullahi Jibril (Larabi)
  -MAZA TABARMAR KASHI
  60-Isma'il Mohd Ali
  GANSHEKA
  61-Yahaya Garba So
  BABBAN YARO
  62-Jamilu Nafsen
  YAR AUTA
  63-Ayuba Mohd Danzaki
  RAYUWAR BILKISU

  64-Ummulkhairi KABIR ALIYU
  BIRI BOKO
  65-Sa'adatu isah (Vocal).
  KADDARARMU
  66Khadija Adamu Shitu
  BAGIDAJIYA
  67-Farida Ado Gachi
  NI KO SHI
  68-Zaidu Ibrahim Barmo.
  TARIHIN GARIN JIBIYA
  69-Murjanatu Danguru.
  BA KAMA
  70-Ummi Ma'aji
  DABI'A
  71-Hafsat A. Ladan
  -IFTIHAL
  72-Nafisa Tasiu Lili
  SAWUN GIWA
  73-Hadiza Salis Sharif
  MATAR SO
  74-Zulfau ALIYU
  YAR JAGORA
  75-Fatima Aminu baba
  HAKA YA ISA
  76-Zainab Kabir Biroman
  RAYUWARMU A YAU
  77-Fatima Ibarahim Dan borno
  SIRRI
  78-Zainab Lawal Brigate
  FURUCI
  79- Saadiyya GARBA Yakasai
  ILLAR MAZA
  80-Humaira Lawal Zango
  YA DAYA TAK
  81- Fatima Tijjani Ahmad
  BIYU BABU
  82-Bilkisu AK
  KARFEN KAFA
  83-SAADATU Baba Ahmad
  BIRNI DA KAUYE
  84-Umma Rimaye
  SAJIDA
  85-Muhammad S. Asas
  MATA YANCINKU NA HANNUNKU
  86-Ramatu Hassan zaria
  ALKAWARI DA CIWO
  87-Halima Abdullahi K/Mashi
  FUSKA BIYU
  88-Fatima Yusuf Mohd
  NAMIJIN ZUMA

  89-KAMAL Minna
  ABIN SIRRI NE
  90-Mukhatar Musa karami
  BAKAR ZUCIYA
  91-Maryam Jafar Kaduna
  BABANA DA MIJINA
  92-Aminu Ibrahim Bara'a
  YUNKURINKA MAKOMARKA
  93-Maryam Yusuf Nadabo
  GWAURON NUMFASHI
  94-Hadiza Nuhu Gudaji
  CIKON FARIN CIKI
  95-Bala Anas Babinlata
  AN YANKA TA TASHI
  96-Rabi Yusuf Maitama
  NI DA MIJINA
  97-Rahama A. Majid
  - BAYA NA SUKA
  98-Ibrahim Sheme
  'YAR TSANA
  99-Sa'adiyya Mukhtar Asese
  RABANI DA MAZA
  100-Maryam Salis Sharif
  GADAR ZARE
  101-Rukayya Ahmad Maidalan
  NI'IMA

  102-Ibrahim Garba Nayaya
  RAGON AZANC
  103-Jamila Umar Tanko
  ADON DAWA
  104-Nasir G Ahmad Yan awaki
  RA'ASUL GULLI
  105-Bishra Nakura
  TUKUNYAR ZAMANI
  106-Baraka Halliru Idris
  JINSINA
  107-Lubabatu YAU Babura
  SO SHU'UMI
  108-Ibrahim Birnuwa
  MAIMUNATU
  109-Jamilu DARARRAFE
  DAKARUN SAUYI
  110-Aisha Ali Danbatta.
  NACIN ZUCIYA
  111-Abubakar Auyo
  JARABI
  112-Zaharaddeen Nasir

  113-Abida Muhammad
  JININMU DAYA
  114-SAADATU waziri Gombe
  ZURI'A DAYA
  115-Aisha Soyoji
  NANA AISHA
  116-Usman Alkasim
  TARIN TARBIYAR YARA

  117-Auwalu Garba Danborno
  MUGUN ABOKI
  118-Zuwairiyya ADAMU Giriei
  DAMA NI CE
  119-Rukayya M. Bello

  120-Buhari Daure
  TSAYAYYEN NAMIJI

  121-Fatima Ibrahim AbbaGana
  UWAR RIKO
  122-Zainab Ghali Umba
  HAKKIN YA MACE
  123-Al'amin DAURAWA
  SABANI
  124-Hadazi Bello Bungudu
  ZUCIYA NA SO
  125-Abdussalam ADAMU Shitu
  IZAYA
  126-Khadija S. Sharubutu
  SHAREN HAWAYE

  127-Rabiatu Bello Hashim
  HUMAIRA KO RABI'A
  128-Aunty Sadiyya Kaduna
  UKUBA
  129-JAMILA Ammani Fagge
  HALINMU
  130-Sadiyyah Mohd Tahir
  AUREN SHEKARA DAYA
  131-Zuwaira Isah Danlami
  ALALLABA AAUREN ZAMANI
  132-Khadija Mahuta
  MEKE JAWO MATSALAR?
  133-Maryam Liti
  CHANJIN BAZATA
  134-Maryam Salisu Maidalan
  ASALINMU DAYA
  135-Jamila Ibrahim Nabature
  BA A RABA HANTA DA JINI

  136-Hanne Ado
  WACECE UWA?
  137-Hafsat Idris belli
  GABA DA BAYA
  138-Sumayya Abdulkadir
  BABBAN GORO
  139-Usman Ango
  MAKASHI

  140-Gimbiya Ado.
  KALLO YA KOMA SAMA
  141-Ibrahim Mu'azzam Indabawa
  BOYAYYAR GASKIYA
  142-Asmau Ibrahim Badamasi
  WAZAN ZABA NE?
  143-Jamila Salisu Haruna
  SON ALLAH
  144-Zainab Abubakar Kaugama
  GARKUWATA
  145-Aisha Wada Abdullahi
  JINI DA TSOKA
  146-Kamilu Dahiru Gwammaja
  RABI'ATU
  147-Muhammad Lawal L.B
  JARUMA NUR
  148-Indo Sani Zakka
  ARZIKI RIGAR KAYA
  149-Amina Abubakar Dauda
  BABBAN DARE
  150-Binta Tukur Malumfashi
  SON KOWA
  151-Nafisa Sheka
  DUNIYARMU
  152-Nafisa Ila
  SANIYA SAI DA...

  153-Amina Tijjani Arab
  SON MASOYA
  154-Salaha Abubakar A. Zaria
  TUN RAN GINI
  155-Samira Abdulkadir
  HAKURI BABBAN JARI
  156-Samira Baba Kusa
  HASSADA KO zumunci

  157-Halima Lawal Dauda
  HAKURI DA KADDARA
  158-Aysha Asa's
  UWAR MAKANTA
  159-Shamsiyya Yusuf Kaduna
  SAFINATU BAIWAR ALLAH
  160-Abdulbasid A. Salis
  ZATO ZUNUBI
  161-Ahmad Yusuf Amo
  GARKAMI
  162-Salihi Yusuf
  BAKAR KUNAMA

  163-Aisha Sani Gadanya
  SANADIYYAR KADDARA

  164-Talatu Wada Ahmad
  CINIKIN DOLE
  165-Rabiu Na-auwa
  SON TAKAICI
  166-Sani At a
  BARIMA
  167-Mubarak M.B G/kaya

  168-Amina Hassan Abdussalam
  MATAR SOJA
  169-Ibrahim Hambali

  170-Isah Muhammad JIKAN DADY
  LITTAFIN SIHIRI
  171-Mariya Habib Dantata
  LABARIN AFNAN
  172-Abba Abdullahi Gumel

  173-Hauwa Husaini Hashim
  ZUHUDU
  174-Hindatu Abdullahi Gusau
  KU BARNI NA AURA
  175-Basira Ibrahim Dantata
  YAR MALAM
  176-Aminu Ladan Abubakar ALA
  JIRGI DAYA
  177-Hadiza Ibrahim Kankia

  178-Sister Iyami Jalo
  HADIN ALLAH
  179-Zainuddeen Jibril

  180-Fatima Isah Abdullahi

  181-M.D Asnanic
  ALKAWARI JIYA
  182-Najib Sarauta

  183-Halima Abdullahi Amma
  JIRWAYE
  184-Aisha Ahmad Nafada
  AMINNAINA
  185-Yabi Babba Kaita
  UWA DAYA
  186-Abdurrahman Musa Hantsi
  CUTUTTUKA DA MAGUNGUNA A MUSLINCI

  187-Maimuna Hassan Yahaya
  BAKAR TUKUNYA
  188-Surayya Dahiru Idris
  SAURIN FUSHI
  189-Zaharadden ishak
  RAGABZA
  190-Nura Isah Garo
  WACECE KHADIJA
  191-Saufullahi Sani Bakori
  GWARAZA
  192-Habib Hudu Darazo
  MAKAUNIYAR SHARI'A
  193-Sa'adatu Sale K/MaruAsa
  YAYI MANI ILLA
  194-Fiddausi Musa GARBA

  195-Aminu Lawal Minnai
  CUNKUSA

  196-Bashir Fagge Reader
  KOMI RINTSI
  197-Hamza Dawaki

  198-Aminu Haruna Anhu
  WARWARA
  199-Hafsat Umar Dantanko azare
  AYI NAZARI MATA
  200-Aisha A. Tanimu
  RASHIN HAKURI
  201-Abdullahi Ahmad K/Marusa
  SABUWAR DUNIYA
  202-Sadik DANLADI Ayala
  JARUMAI
  203-Lubabatu Ali Maichanji
  AUREN KWADAYI
  204-Fiddausi Manu Garba

  205- Zaharadeen Ibrahim Kalla
  SADAUKI MAI DUNIYA
  206-Aisha Hassan Amin
  YAR HALAK
  207-Aisha shehu Ahmad
  MANSOOR
  208-Jamila Mohd Ahmad
  KALLO DAYA
  209-Jamila Abdullahi R/lemo
  KANYA TA NUNA..
  210-Zulfau jabir Abdullahi
  ISA KO ABOTA
  211-Rukayya Haroun
  RIKICIN CIKIN GIDA
  212-Fulaira Habibu Dubanni
  RIKO KO WAHALA
  213- Sani Ahmad Giwa
  BAƘIN DAJI

  214- Binta Sani Bakori
  MATSALOLIN AURE DA MAGANINSU
  215-Abu Hammad Hadejia
  KALAMAN SOYAYYA
  216-Umma Aliyu Musa
  WANZAMIN BONO
  217- Sani Shehu Lere
  AIKI JA

Comments

0 comments