Recent Entries

  • Yadda al’adun aure ke gudana a kasar Nijar 2

    Wannan cigaban maƙalar farko ne mai ƙunshe da gamsassun bayanai a kan al’adun aure a jamhuriyar Nijar wanda ni Real A’icha Hamisou Maraɗi ta gabatar a zauren Marubuta da ke nan taskar Bakandamiya. A wannan lokaci maƙalar ta yi bayani ne mai faɗi a kan al’adar ƙunshi da sanya amarya...