Recent Entries

 • WAINAR DANKALIN TURAWA

  WAINAR DANKALIN TURAWA KAYAN HAƊI: Dankalin turawa(irish potato) Ƙwai(wadatacce) Attaruhu Albasa Maggi Mai Kayan kamshi YADDA ZA A HAƊA: _Da farko zaki samu dankalinki mai kyau, ki saka shi a ruwa ki wanke shi sosai. Har sai kin tabbatar duk dattin bayanshi ya fita. _Sai ki zuba w...
  comments
 • CORNFLAKES COOKIES

  CORNFLAKES COOKIES By RUKAYYA I LAWAL INGRIDIENT 1 cup of flour (kofi daya na fulawa) 1/2 cup of sugar (rabin kofi na auger) 1/2 cup of butter (rabin kofi na butter) 1/2 teaspoon of flavor(rabin cokalin shayi na flavor) 1 tablespoon of powdered milk(garin madara babban cokali daya) 1/4 cu...
  comments
 • WATA UNGUWA

  WATA UNGUWA (Labari game da wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan mamaki da al'ajabi) Alƙalamin: RUƘAYYA IBRAHIM LAWAL (UMMU INTEESAR) Marubuciyar: SOYAYYAR MEERAH. YAR GANTALI RIKICIN MASOYA A SANADIN KAMA RASHIN GATA(GAJEREN LABARI) HALITTAR ALLAH CE                    ...
  comments
 • A SANADIN KAMA

  *A SANADIN KAMA *DAGA ALƘALAMIN:* *RUKAYYA IBRAHIM LAWAL (UMMU INTEESAR)* *MARUBUCIYAR: SOYAYYAR MEERAH* *Y'AR GANTALI* *RIKICIN MASOYA* *DA KUMA* *A SANADIN KAMA* Wannan littafin na kuɗi ne akan nera 200 kacal duk mai buƙata sai ya mun magana ta wannan...
  comments