Recent Entries

 • MATAKIN NASARA 16

  MATAKIN NASARA For indeed, with hardship there will be ease. Qur'an 94:5. Sɑdik Abubukɑr Wɑttpɑd @sɑdikgg LAFAZI WRITERS *_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM_* *Pɑge 31 & 32* Duk wannan sha'ani da ake babu wanda ya sani walau Hassanar balle kuma iyayenta. Sai da aka kammala komai...
  comments
 • MATAKIN NASARA 15

  MATAKIN NASARA For indeed, with hardship there will be ease. Qur'an 94:5. Sɑdik Abubukɑr Wɑttpɑd @sɑdikgg LAFAZI WRITERS *_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM_* *Pɑge 29 & 30* Dariyar shi ma ya yi sannan ya ce, “WaLlahi ni har kin sa bacin ran ma ya tafi da wannan maganar mai ...
 • MATAKIN NASARA 14

  MATAKIN NASARA For indeed, with hardship there will be ease. Qur'an 94:5. Sɑdik Abubukɑr Wɑttpɑd @sɑdikgg LAFAZI WRITERS *_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM_* *Pɑge 27 & 28* Usaina ta karbi breziyar ta ajiye, ta juya ta ci gaba da kwalliyarta. Mami ta ce, “Ki gwada yanzu m...
 • MATAKIN NASARA 13

  MATAKIN NASARA For indeed, with hardship there will be ease. Qur'an 94:5. Sɑdik Abubukɑr Wɑttpɑd @sɑdikgg LAFAZI WRITERS *_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM_* *Pɑge 25 & 26* “Haka ne amma ka bi a hankali, ka tsaya ga abin da yake so. Ni a tawa fahimtar, su Hassanar ne ba ya ...
 • MATAKIN NASARA 12

  MATAKIN NASARA For indeed, with hardship there will be ease. Qur'an 94:5. Sɑdik Abubukɑr Wɑttpɑd @sɑdikgg LAFAZI WRITERS *_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM_* *Pɑge 23 & 24* Maganar yake cikin yanayin damuwa, hajiya ta yi dariya sosai kana ta ce, “Haba Abbana! Ka kwantar da ha...
  comments
 • MATAKIN NASARA 11

  MATAKIN NASARA For indeed, with hardship there will be ease. Qur'an 94:5. Sɑdik Abubukɑr Wɑttpɑd @sɑdikgg LAFAZI WRITERS *_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM_* *Pɑge 21 & 22* Cikin tsakiyar zuciyarta take wannan tunani wanda ya sa ta yi mutuwar tsaye, Habib ya bude mota ya sh...
 • MATAKIN NASARA 1.

  MATAKIN NASARA For indeed, with hardship there will be ease. Qur'an 94:5. Sɑdik Abubukɑr Wɑttpɑd @sɑdikgg LAFAZI WRITERS *_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM_* *Pɑge 19 & 20* Murmushi ta yi ba tare da ta ce komai ba, ya ci gaba da cewa, “Ko ba haka ba ne? Ko ya yi miki kashed...
  comments
 • MATAKIN NASARA 09

  MATAKIN NASARA For indeed, with hardship there will be ease. Qur'an 94:5. Sɑdik Abubukɑr Wɑttpɑd @sɑdikgg LAFAZI WRITERS *_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM_* *Pɑge 17 & 18* Nan suka sake mikewa tare, Mami ta zagaya da Usaina guraren daban-daban inda aikin nata zai kasance, da...
 • MATAKIN NASARA 08

  MATAKIN NASARA For indeed, with hardship there will be ease. Qur'an 94:5. Sɑdik Abubukɑr Wɑttpɑd @sɑdikgg LAFAZI WRITERS *_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM_* *Pɑge 15 & 16* Sannu a hankali 'yan uwa da abokan arziki na kusa da na nesa suka rika tururuwar zuwa dubiya da fatan a...
 • MATAKIN NASARA 07

  MATAKIN NASARA For indeed, with hardship there will be ease. Qur'an 94:5. Sɑdik Abubukɑr Wɑttpɑd @sɑdikgg LAFAZI WRITERS *_BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM_* *Pɑge 13 & 14* Bai jima ba ya mike ya ce zai koma, Hassana ta rako shi, suna tafe kafin su zo wajen motar ya ce, “Ban ga...
 • MATAKIN NASARA 06

  MATAKIN NASARA For indeed, with hardship there will be ease. Qur'an 94:5. Sɑdik Abubukɑr Wɑttpɑd @sɑdikgg PEN WRITERS BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM *Pɑge 11 & 12* Misalin karfe 1:45pm na rana Habib ya sake dawowa da abinci lafiyayye da nama zuƙu-zuƙu, daidai lokacin ita m...
 • MATAKIN NASARA 05

  MATAKIN NASARA For indeed, with hardship there will be ease. Qur'an 94:5. Sɑdik Abubukɑr Wɑttpɑd @sɑdikgg PEN WRITERS BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM Pɑge 9 & 10 Inna ta fashe da kuka, cikin kukan take jero wa Habib wasu kalaman godiya da addu'ar tsari daga dukkannin sharri...
  comments