Recent Entries

 • Mafitan Gobe 11: Kisan gilla 2

  Cikin takun kasaita da isa sautin takun shi ke fitowa. Bayyana shi ne ya dan tsagaita hargagin da ke wurin. In aka cire kururuwa Hafsa da kukan yaran.   "Meke faruwa?" Shine abinda ya fito daga bakin Zakin nasu, yana kokarin kare ma kowa kallo.   Ogan nasu ne cikin dukar da k...
  comments
 • Mafitan Gobe 10: Rashin madafa

    Gari gabadaya ya dauka, ko wani shafin Sadarwa ka shiga abinda ke trending kenan, batan Madina. #Madinaismissing #weneedmadinaback #bringbackmadina #northisbleeding Popular hashtags in da ke ta yawa a kafafun Sadarwan. Sai posts masu dauke da hotunan Madinan, a kas...
 • Mafitan Gobe 09: Kisan gilla

  Wata zararriya Anty Hanifan ta koma a wurin. Kunnuwan ta bai sauraran su, kwakwalwar ta bai fahimta idanuwan ta duhu duhu ya mamaye shi. Ba abinda ke fita daga bakin ta sai ambaton yaran ta. Ta kasa zaune ta kasa tsaye. Sai sun mata ihu ta zaune can kaman kuma wacce aka tsungula sai ta mike tsaye ...
 • Mafitan Gobe 08: Rashin imani

   Tun kafin Asuba ya farka, ya dinga sintiri a dakin shi. Can Kuma ya kunna waya cike da fatan zai sami ko wani irin labari, ko da kuwa mara dadi ne akan Madinan. Amma tsit kake ji, da alamun har zuwa lokacin labarin batan ta bai baza gari ba. Inma batan tayi kenan, wani zuciyan ya sanar dashi. ...
 • Mafitan Gobe 07: Matsanancin hali

   Duk da sanarwan da matan layin MTN take ta mishi na layin da ya ke kira a kashe ne bai hana shi cigaba da danna numban ba. A duk dakika daya, buguwan zuciyan shi ke karuwa sau dari. Tafiya kawai yake a cikin mota yana tunanin abinda ke shirin bullowa a rayuwan shi. Ganin har Isha'i na shirin y...
 • Mafitan Gobe 06: Baƙar dare

   Tun da ya bar wurin ta ya koma office suka shiga meeting. Meeting in da ake tsammanin ba zai wuce awa daya ba sai gashi suna neman na biyar a wurin. Dukkanin sun gaji, amma ko ta Ina neman mafitan abinda suke tattaunawa suke. Ya raba hankalin shi gida biyu ne, da kyar ya iya karkato da rabin w...
 • Mafitan Gobe 05: Mugun Mutum

  Labarin da suke bai hana gaban ta dukkan uku uku ba. Wasu labaran nashi kaman wani almara haka take jin su. Duk da haka hankalin ta yafi karkata ga isa garin Kadunan lafiya. Duk bayan yan mintuna sai ta duba lokaci, yanzu haka bai fi mintuna talatin ya rage a fara event in ba. Ita har yanzu gata a ...
 • Mafitan Gobe 04: Sauri ya haifi nawa

  Train station in Maitama aka sauke ta. Gabadaya, batun ticket ma bai fado mata ba sai da ta karasa wurin. Ta ga mutane na mika wayan su ana scanning sannan su wuce. Shin ta Ina zata fara ne? Wayan da ta kashe ta kunna. Sunan App in ma a Instagram ta tuna ta ganshi, ba wai zata iya tunawa exact suna...
 • Mafitan Gobe 03: Biyu babu

  "Madinatul Munawwara" Kaman sautin waƙa ya ƙira ta. Ta gane magana mai mahimmanci ya ke son mata. Abinda take gudun shi, saboda rashin sanin yanda zata iya fuskan tan matsalan da yake shirin faɗo mata. "Ina son kasancewa da ke Madina, a ko da yaushe Ina jin kina min nisa, Ina tsaron hakan. Hankal...
 • Mafitan Gobe 02: Shafin sadarwa

  Tunda ta sauƙo daga cikin jirgin take ta faman sauri. Daga ita sai ɗan bag pack in da ta rataya a hannu daya, wanda ya matuƙar sawwaƙa mata wurin saurin da take ta faman zubawa. Nan da nan ta iso inda mutane ke jiran isowan nasu. Kallo ɗaya ta musu, ta fahimci bai zo ba. Ba wai dan ta ƙare musu kal...
  comments
 • Mafitan Gobe 01: Ɗan'adam da hangensa

  Cikin gwanance wa da iya jera kalmomi bi da bi akan ƙa'ida ta ke zubo bayanan da take jin daga zuciyan ta su ke fitowa "Kwanciyar hankali da natsuwa sun daɗe da gushewa a fadin Arewancin kasar nan. Tashin hankali da firgici ne suka maye gurbin rayuwar mu a yau. Har ta Kai minzalin da ba ranar duniy...
 • Mafitan Gobe

  New book alert \ud83d\udd14 Title: Mafitan gobe GOBE Dogon tafiya ce da bata da tabbas. Gobe da nisa amma za ta karato. Goben da muke tsammanin haske a cikin sa. Goben da ba lallai mu ganta ba ma. Goben da muke mafarki Goben da muke buri Goben da muke hange, ta ya zamu same ta? Gobe t...