Recent Entries

 • Magana Jari Ce 1: Labarin Auta Dan Sarkin Noma Da Naman Jeji

  Ku latsa nan don karanta labarin Sauna Kira Mana Shashasha, In Ka Ga Sakarai Ku Taho Tare. Wata rana wani manomi ya ce wa dansa Auta kullum ya san yadda zai yi ya harbo musu abin da za su yi miya. Auta ya ce “To.” Kowace rana sai ya je daji, yau in ya harbo zomo, gobe ya harbo bats...
  comments
 • Sauna Kira Mana Shashasha, In Ka Ga Sakarai Ku Taho Tare

  Ku latsa nan don karanta labarin Banza Ta Kori Wofi. Wata rana wani Bahaushe wai shi Wawa za shi fatauci, sai ya bi ta kasar Yarbawa, Wawa ba ya jin Yarbanci, mutanen da ya tarar a wannan gari su kuma ba su jin Hausa. Amma duk da wannan Wawa bai lura ba. Yana cikin tafiya, ya kawo kofar gari, sai y...
 • Magana Jari Ce 1: Banza Ta Kori Wofi

  Ku latsa nan don karanta labarin Wani Bararo da Dan Zaki. Wata shekara akayi tsananin yunwa a wani gari, har abinci ya zama ba mai ganinsa sai mai dalili. Talakawa da matsiyata ba su da wani abinci sai rogo, rogon ma bai wadata ba. Saboda haka wadanda basu da ko dalilin samun rogon sai suka rika zu...
 • Magana Jari Ce 1: Labarin Wani Bororo Da Dan Zaki

  Ku latsa nan don karanta labarin farko. Wata rana namun daji suka taru suna shaw arar ta kofar da ya kamata su rika fitowa ‘yan Adam, don su kubuta daga tarkokinsu. Kowa na kawo tasa ana kushewa, sai dila ya ce, “Ba abin da fi, sai a yi makaranta nan dawn, mu da muka sha gwagwarmaya da ...