Recent Entries

  • BURIN DUNIYA

    "Assalamu Alaikum!" wani kyakykyawan matashin me kimanin shekaru talatin da biyar, ne yayi sallamar "Ameen wa'alaikassalam" Daga can gefen falon kan dining table aka amsa mashi. Wurin ya nufa kai tsaye. Wata matashiyar mace ce itama a zaune taci gayu abinta da ganin ta kasan wannan gayun an yi ...
    comments