Recent Entries

 • Godiya ga Allah: Maganin talauci da kuncin rayuwa

  Ko a lokacin da ba a shiga irin kuncin rayuwar da ake fuskanta a yanzu ba, akwai wadanda al’adarsu ce kullum su yi korafi. A lokacin da aka tambaye su da lokacin da ba a tambaye su ba, kullum a cikin kuka suke. Wasu na yin haka ne saboda neman a tausaya masu, wasu kuwa riga-kafi ne na kada su...
  comments
 • Rage farashin aure a kasar Hausa: Gyara ko batawa?

  A wasu 'yan makonni da suka gushe ne karamar hukumar Dambatta da ke jahar Kano ta ja hankalin 'yan Nijeriya musamman 'yan Arewa a sakamakon wata doka da ta kafa da ta kayyade farashin aure da nufin saukaka yin auren ga matasa da kuma magidanta masu neman kari. Tun kafin nan ma, akwai wannan tsari a...
  comments
 • Haramun ne mutane su kashe wanda ya zagi Annabi - Sheikh Kabir Gombe

  Sakataren kungiyar Izala Ta kasa kuma shahararren mai wa’azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, sabawa Allah da fa?in Annabi Muhammad ? ne jama’a su taru su kashe wani don sun ji ya zagi Annabi ? Malamin ya yi wannan tsokaci ne a yayin da ya ke amsa tambayoyi daga Mujallar Zu...
 • Yadda ake amfani da waya wajen nemo abubuwan da suka bata

  Sau da yawa za mu batar da abubuwan mu da muke amfani da su na yau da kullum kamar su mukullai, waya, wallet da sauransu, ko kuma ma mu ajiye mu manta inda muka ajiye, mu yi ta faman nema. Ita wannan fasaha mai suna Trackr Bravo kacokat din ta an yi ta saboda magance wannan matsala. An yi fasahar ...
  comments
 • Abubuwan 10 da ke kawo mutuwar aure a kasar Hausa

  1. Rashin sanin daraja da hakkokin aure 2. Kaucewa koyarwar Manzon Allah game da zamantakewar ma'aurata 3. Girman kai ga maza, rashin kunya ga mata 4. Yin aure saboda kawai don sha'awa, dukiya ko wani son abin duniya 5. Karin aure yayin da babu ikon yi 6. Rashin adalci da wulakanta abokin zama ...
  comments
 • Illolin rashin barci ga lafiyar jiki

  1. Mantuwa da rashin fahimta 2. Dakushewar kwakwalwa 3. Rashin karfin jiki 4. Bacin rai 5. Hawan jini 6. Matsalolin zuciya 7. Ramar jiki 8. Kunburin Idanu 9. Tsufa da wuri 10. Raguwar garkuwar jiki
 • Abinci kala 15 da ke kara kaifin kwakwalwa

  Kifaye masu dauke da sinadarin Omega 3 acids kamar Tuna da Salmon Alayyahu Man Kwakwa Agushi Farfesun Kashi (Bone Broth) Piya (Avocado) Wake Tumatir Gero, Masara, Alkama (whole grains) Kwar fulawa Dafaffen Jijiyar Kurkum (Turmeric root) Gyadar yarbawa (Walnut) Korayen ganye Gyada Str...
 • Tsarabar Jumma’a: Farillan alwala, sunnoninta da mustahabbanta

  Farillan alwala   Farillan alwala guda 7 ne: niyya wanke fuska wanke hannaye zuwa gwiwar hannu shafar kai wanke kafafuwa cuccudawa gaggautawa Sunnonin alwala wanke hannaye zuwa wuyan hannu kuskure baki Shaka ruwa fyacewa juyo da shafar kai shafar kunnuwa sabunta ruwa agar...
  comments
 • Addu’ar samun dukiya da ‘ya’ya masu albarka

  Wannan addu’ar an tsagota ne daga shahararriyar addu’ar nan wacce Manzon Allah (saww) ya yi ma Sayyidina Anas bn Malik (ra) a lokacin da Mahaifiyarsa ta kawo shi gare shi. Ga addu’ar nan kamar haka : ALLAHUMMA AKTHIR MALIY WA WALADIY, WA BARIK LIY FEEMA A’ATAITANEE. FASS...
 • Yadda ake tatsar man kwakwa

  Abubuwan da ake bukata Kwakwa kamar guda uku ko fiye da haka Ruwan mai dan zafi Yadda ake hadawa 1. Za’a samu kwakwa a fasa ta a bambare ta daga kokonta, sai a wanke sosai a yayyanka kanana kanana yadda injin nika zai iya markadawa a saukake 2. A dafa ruwan zafi, amma kar yayi zafin d...
  comments
 • Illoli guda 5 da almajiranci ke haifarwa a kasar Hausa

  Ya na hana yara samun kulawar da za ta tabbatar da sun girma sun zama mutanen kirki da za su zama abun alfahari ga al'umma Ya na kashewa yara zuciya ta hanyar sanya su yin bara, wannan mutuwar zuci ka iya binsu har girman su Ya na kara yiwuwar koyan muggan halaye a wajen yara, kamar su shaye sha...
  comments
 • Tsumin rage kiba da tumbi

  Kayan Hadi Kwakwamba Lemon tsami Ganyen Na'a na'a Danyar Citta Yadda ake hadawa  Za a yayyanka gaba daya kayan hadin, banda ganyen na'a na'a, sannan a jika su a cikin ruwa da daddare ya kwana. Washe gari a yi ta sha a matsayin ruwa. Za a yi ta maimaita hakan har sai an samu yadda ake...