Makalu

Blogs » Kiwon Lafiya » Abinci kala 15 da ke kara kaifin kwakwalwa

Abinci kala 15 da ke kara kaifin kwakwalwa

  1. Kifaye masu dauke da sinadarin Omega 3 acids kamar Tuna da Salmon
  2. Alayyahu
  3. Man Kwakwa
  4. Agushi
  5. Farfesun Kashi (Bone Broth)
  6. Piya (Avocado)
  7. Wake
  8. Tumatir
  9. Gero, Masara, Alkama (whole grains)
  10. Kwar fulawa
  11. Dafaffen Jijiyar Kurkum (Turmeric root)
  12. Gyadar yarbawa (Walnut)
  13. Korayen ganye
  14. Gyada
  15. Strawberries

Comments

0 comments