Makalu

Blogs » Ra'ayoyi da Tahalili » Abubuwa guda 5 da ke hana dan Adam ci gaba

Abubuwa guda 5 da ke hana dan Adam ci gaba

    1. Rashin Godiya ga Allah
    2. Yawan korafe korafe: Wanda ke hana mutum ganin baiwar da Allah ya yi masa da yin amfani da ita 
    3. Jinkiri: Mutum ya ki daukan matakin bunkasa rayuwarsa a lokacin da ya dace, saboda yana jiran sai al'amura sun yi sauki
    4. Maida hankali wajen yin abubuwan da ba su da muhimmanci, da kaucewa masu muhimmanci saboda wahalar dake gare su
    5. Hassada da gulma da yawan sanyawa mutane ido

Comments

1 comment