Recent Entries

 • Abubuwa 10 da ya kamata a sani game da marigayi Abu Ali

  Mutanen Nijeriya, manya da kanana na ci gaba da jimamin rasuwar jarumin kwamandan sojojin sashe na 272 mai kula da tankokin yaki wato Laftanal kanar Abu Ali wanda ya rasu a ranar juma’ar da ta gabata yayin da mayakan Boko haram suka kai masa farmaki a garin malam Fatori tare da wasu sojoji hud...
  comments
 • Wani irin zamani

  Ga zamanin da kyan hali bai da wani tasiriGa zamanin da mai kudi kadai ke shan kida da kirariGa zamanin da nagartarka sam ba ta zamma jariGa zamanin da gaskiyarka sai ta ja ma sharriGa zamanin da an bar duban wata an koma ga taurariGa zamanin da kai cikin daula makobcinka na ta burariGa zamanin da c...
  comments
 • Abubuwa guda 5 da ke hana dan Adam ci gaba

  Rashin Godiya ga Allah Yawan korafe korafe: Wanda ke hana mutum ganin baiwar da Allah ya yi masa da yin amfani da ita  Jinkiri: Mutum ya ki daukan matakin bunkasa rayuwarsa a lokacin da ya dace, saboda yana jiran sai al'amura sun yi sauki Maida hankali wajen yin abubuwan da ba su da muhimm...
  comments
 • Menene ra'ayinku game da kama alkalan Nijeriya?

  Yayin da wasu ke ganin an keta haddin demokradiyya, wasu na ganin cewa kama alkalan Nijeriya da jami'an hukumar DSS suka yi abu ne wanda ya kamata ace an yi sa tuntuni. Toh wai shin da kare demokradiyya da sanya kasar a kan hanyar ci gaba, wanne ya fi muhimmanci? Menene ra'ayinku a kan wannan al'am...
  comments