Recent Entries

 • Takaitaccen Tarihin Marigayi Aku-Ukan Wukari na 27

  Marigayi (Dr) Agbunshu Shekarau Angyu Masa Ibi Kuvyo II, jajircecen sarki ne a zamanin shi kuma haziki, ya kasance sarki mai daraja ta É—aya kuma Shugaban majalisar sarakunan jahar Taraba (chairman Taraba Council of Chiefs). Marigayin ya kasance shine Aku-Uka na 27 a cikin jerin Aku-Uka da a kayi...
  comments
 • Fassarar wasu sunaye daga harshen Fulatanci zuwa Hausa da karin haske cikin harshen Turanci

  Suna dai lakabi ce da ake sanyawa mutun, ko wuri, ko dabba, ko wani abun don banbanta wannan abun daga sauran dangin abubuwa. A sau dayawa mutane kan sawa ya'yan su suna saboda sha'awa ko wani dangin yanayi mai alaka da hakan. Shi dai suna kamar yadda addini ya hukunta dole ne ga uba ya radawa dan'...
 • Tarihin marigayi Cif Jojin Najeriya, Justice Dahiru Musdapher

  Marigayi Justice Dahiru Musdapher shararren alkalin alkalan Najeriya ne, ya shahara wajen aikin alkalanci ko shari'a. Da ne ga marigayi tsohon hakimin Babura, Malam Musdapher Musa kuma jika ne ga shararren Malamin addinin nan, Malam Gona Yamusa wanda ya yi gwagwarmayar bada ilimin Isilama tun a karn...
 • Yadda ake miyar Loni na gargajiyar Mumuye

  "Miyar Loni" dai wata shararriyar miyar gargaji ce ta Mumuyawa wanda suke yin ta lokaci zuwa lokaci. A saudayawa yan'kabilar Mumuye na "miyar Loni" ce a lokacin shagulgula, irin su; biki, suna, taron gargajiya da dai sauran su. A bisa al'adar Mumuye in zai yi bako ko bakuwa, ko kuma kabi a kan yi w...
 • Tarihin shararren dan siyasa, Professor Iya Abubakar

  Professor Iya Abubakar, dan asalin jihar Adamawa, ya kasance dattijo, hazikin gwarzo, shararren malami kuma dan siyasa. Shine dan Najeriya na farko da ya mallaki makardan shaidar kammala digirin-digirgir yana dan shekara 28 da haihuwa. Ya karbi kyaututtuka daban-daban daga hukumomi zuwa kasashe. An...
 • Noman ciyawan dabbobi: Ire-iren ciyayi da yadda ake nomar su

  Ciyawa dai ya kasance cikin jerin tsirrai da Ubangiji Allah ya albarkaci duniya da shi don amfanuwa daga albarkatunshi. Ciyawa ya kasu kashi-kashi, akwai wanda bil'adama ke ci har ila yau akwai kuma wanda dabbobi ne kadai ke iya cin shi. Mai karatu in yana biye da mu, zai ji ire-iren ciyayi da dabb...
 • Rikicin makiyaya da manoma: Ina mafita?

  Rikici tsakanin makiyaya da manoma dai rikici ne da ya dade yana cimma kasashe masu tasowa musamman a yankin Afrika ta yamma tuwo a kwarya. Rikicin ya dade yana faruwa a yankuna daban-daban na kasashen musamman yankin kasashe irin su; Mali, Senegal, Chad, Nijar da kasar Najeriya. Duk da a wasu kasas...
 • Alfanun cin 'ya'yan kankana ga lafiyar bil'adama

  Kankana dai na daya daga cikin dangin ya'yan itace mai matukar amfani ga lafiya da rayuwar bil'adama. Jama'a maza da mata, yara da manya, kauyawa da mazauna birane na shan kankana a lokaci zuwa lokaci. Ita dai kankana nada matukar amfani ga jikin bil'adama hakama ya'yan cikin ta. Masana fannin naza...
 • Tarihin tsohon gwamnan jihar Kaduna, Alhaji Lawal Kaita

  Alhaji Lawal Kaita, shararren dan siyasa, gwarzo kuma hazikin dottijo. Ya kasance dan asalin jinin sarautan birnin Katsina. Haihuwa An haifi Alhaji Lawal Kaita a ranar 4 ga watan Oktoban shekarar 1932 a cikin garin Katsina. Karatu Alhaji Lawal Kaita ya halarci makarantar Barewa College Zaria a t...
 • Shagulgular Kirsimeti a garin Zing

  Bukin Kirsimeti dai biki ne wanda ake yi a dukkanin sassan duniya don nuna farin ciki na zagayowar ranar haihuwan annabi Isa alaihis_salam. Ana wannan bikin ne a kowani ranar 25 ga watan Disamban ko wacce shekara. A ya yin bikin al'ummar Kiristoci a daukacin duniya na taruwa ne a haikalolin su don ...
 • Tarihin shahararren likita, Professor - Emeritus Shehu Umar

  Professor - Emeritus Shehu Umar ya kasance kwarzo, haziki, kuma shararren mai ilimi, ya yi fice a fannin likitanci wanda ya kai ga wallafa sunan shi cikin littafin tarihi na duniya, ya kuma yi shugabancin makarantu da kungiyoyi daban-daban a ciki da wajen Najeriya. Haihuwa An haifi Professor Shehu...
  comments
 • An kaddamar da katafaren kamfanin samar da shinkafa a jihar Ogun

  A jiya ne gwamnatin jihar Ogun ta kaddamar da katafaren kamfanin samar da shinkafa mallakar jihar mai suna "Ofada Rice" wanda ta ce zata ke saida kowani buhun shinkafar akan kudi Naira dubu goma sha daya da dari biyar (#11, 500) sabanin yadda ake saidawa a kan kudi naira dubu goma sha biyar (#15,000...
  comments