Gabatarwa
Tun gabannin cudanyar Hausawa da wasu, Bahaushe mutum ne mai kyawun tsari kan al’amurar da suka shafi rayuwarsa na yau da kullum. Mutum, ne mai kykkyawar riko ga al’adarsa ta gargajiya, musammam ga abubuwan da suka hada da addininsa, tufafinsa, muhallinsa, sana’o’i...