Makalu

Kitson Hausawa na gargajiya da na zamani

 • Kitso ado ne da mata ke yi ta hanyar saka gashi kai yadda ake so don ya kayatar da mace.

  Ire-iren kitson Hausawa na gargajiya

  1. Ayaba da wuka
  2. Bayan hanu
  3. Cikin-hanu
  4. Cuku
  5. Doka
  6. Gaban hanu
  7. Gammo
  8. Gudun biri
  9. Hittoɓe
  10. Kabarin karuwa
  11. Kalaba
  12. Kifa-kwando
  13. Kwado
  14. Lallabtu
  15. Leka-tukunya
  16. Mai maciji
  17. Mu-gamu-a-kotu
  18. Mu-gamu-a-tasha
  19. Tashin soja
  20. tuntu
  21. Zane
  22. Zanen-yawo

  Ire-iren kitson Hausawa na zamani 

  1. 2 steps
  2. 6-3-3-4
  3. 7-7
  4. Abuja connection
  5. Baby face
  6. Come down love
  7. Ghana weaven
  8. Hular tsigai
  9. Husband and wife
  10. Ibra style
  11. Kitson zare
  12. My husband heart
  13. Police cap
  14. Shade
  15. Sporting shadey
  16. Twisty

  Wannan ke nan game da kitson Hausawa na gargajiya da kuma zamani. Mai karatu na iya duba: Ire iren sunayen kishiyoyi a al'adun Hausawa da dalilan samuwarsu

No Stickers to Show

X

MAKALU DA DUMI-DUMIN SU

 • Jini Baya Maganin Kishirwa: Babi na Hudu

  Posted Fri at 4:38 PM

  Ku latsa nan don karanta babi na uku. Yana fitowa daga wankan kai tsaye gaban mudubi ya nufa, tun kafin ya kai ga ƙara sawa idanuwansa suka tsinkayo masa  ƙananan kaya ya she akan gado riga da wando,  da dukkan alamu Sakinah ce ta ajiye masa su, sai faman wan...

 • Yadda ake hada spring chin-chin

  Posted Thu at 10:16 AM

  Assalamu Alaikum. Barkan mu da warhaka. Ayau na sake zuwa mana da sabuwar makala ta girke-girke wacce ciki za mu koyi yadda ake soya spring chin-chin. Abubuwan hadawa Flour (4 cups) Baking powder (1 teaspoon) Butter (125grms) Mangyada Gishiri (1 teaspoon) Ya...

 • Yadda ake hada KFC chicken

  Posted Thu at 10:11 AM

  Assalamu Alaikum, barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girken Bakandamiya tare da ni mai gabatar muku da shirin. A yau in sha Allah zan nuna mana yadda ake hada KFC chicken. Abubuwan hadawa Kaza Flour Man gyada Bread crumbs ko cornflakes Kwai Maggi ...

 • Yadda ake hada egg masala

  Posted Thu at 9:57 AM

  Assalamu Alaikum, barkanmu da sake saduwa a cikin shirin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau na zo mana da yadda za a hada egg masala a saukake. Abubuwan hadawa Dankalin turawa Albasa Carrots Maggi Mangyada Kwai Yadda ake hadawa Farko za ki wanke dankal...

 • Jini Baya Maganin Kishirwa: Babi na Uku

  Posted Jan 12

  Ku latsa nan don karanta babi na biyu. Sakinah ta share hawayen da ke zuba kan kuncinta kafin ta ce. "Insha Allahu Umma zan yi aiki da dukkan abin da ki ka umarce ni da shi da yardar Allah, ba zan taɓa baki kunya ba". "Yauwa Sakinah Allah ya yi miki albarka". "Amin"...

 • Yadda ake baked awara

  Posted Jan 11

  Barka da sake saduwa a cikin shirin girke-girkenmu na Bakandamiya. A yau na zo maku da sabon girki wato yadda za ku hada baked awara. Abubuwan hadawa Awara Kwai Carrots Seasoning Cooked minced meat Muffin tray Albasa Yadda ake hadawa Farko za ki yanka a...

View All