Recent Entries

 • Tubalan salo a wakokin baka na Hausa (na hudu)

  A makala ta ta uku na yi bayani kan nau'o'in jimla, inda wannan kuma zai dubi rauji da sauransu. Rauji Rauji: Wannan yana ?aya daga cikin muhimman tubalan gina salo a cikin wa?o?in baka na Hausawa wanda ake amfani da shi wajen nazarin wa?o?in baka ?in. Rauji shi ne asasin reruwar wa?a, shi ne wan...
 • Tubalan salo a wakokin baka na Hausa (na uku)

  A makala ta ta biyu na yi bayani kan muhimman tubalan salo a wa?a, inda na  yi bayani kama daga kan mallakar kalmomi zuwa dangantakarsu a cinkin wa?a a matsayin tubalan salon. To wannan shi zai ci gaba da bayani kan nau’o’in jimla da misalai cikin wa?o?i. Nau’o’in Jimla...
 • Tubalan salo a wakokin baka na Hausa (na biyu)

  A makala ta da ta gabata na yi bayani kan muhimman tubalan salo a wa?a, inda na jero tubalan. To wannan shi zai yi bayani dalla-dalla kan wa?annan tubalan tare da misali cikin wa?o?in baka na Hausa. Mallakar kalmomi Kasancewa kowace wa?a tana da sa?o na musamman da take ?auke da shi, sannan kuma m...
 • Tarihin makadan Hausa: Ibrahim Gurso (1794-1814)

  An haifi Ibrahim Gurso a (1794-1814) a garin Tunfafiya wurin da mutanen Mafara suka zauna da ake kira tsohon zama, amma bayan Sarkin Mafara Muhammadu Dangarji  ya je ya kafa sabon zama na Talatar mafara. Haihuwarsa ta kasance ne a shekara ta 1794. Kakannin Ibrahim Gurso mata suna yi masa lakab...
 • Tubalan salo a wa?o?in baka na Hausa

  Sa?o shi ne ginshi?in gina wa?a, ita kuma wa?ar hanya ce ta isar da sa?on, sannan wannan hanyar cike take da wasu dabaru daban-daban wajen isar da wannan sa?on ga jama’a da ake ?ira salo. Ganin muhimmancin wannan dabarar ce ya sanya wannan aiki nawa zai yi bayani kan muhimman tubalan salo a wa...
 • Tarihin makadan Hausa: Salihu Jankidi (1852-1973) rayuwa da sha

  An haifi Salihu Jankidi ne a garin Rawayya ta kasar Bungudu ne a yanzu cikin kararnar Hukumar Gusau, wajejen shekara ta 1852. Sunan mahaifinsa Alhassan dan Giye dan Tigari mai abin kidi. Salihu shi ne sunansa na yanka, amma kanen uwarsa Kardau ya yi masa lakabi na Jankidi saboda jan da Allah ya ba s...
 • Tarihin makadan Hausa: Alhaji Sa’idu Mai daji Sabon-Birni

  Haihuwarsa An haifi Alhaji Sa’idu Mai daji a garin Tara ta sarkin kwanni, ita kuma Tara tana bin Sabon-Birni ta sarkin Gobir, jihar Sakkwato. Sannan mahaifinsa shi ne Mainasara. Ya kiyasta cewa yana da shekara arba’in da biyar (45), watau ke nan an haife shi a wajejen 1938. Dalilin kir...
 • Mutanen da hankalinsu ke gushewa saboda yanayi da suke ciki

  Kimiyyar al’ada na kallon mutane ba kawai ta fuskar yanayin haihuwarsu kawai ba, hatta da halin da suke ciki na wani dan zamani takan kalla. Ba dole ne kodayaushe a samu mutum cikin halin da ya ke son ya kasance ba, tilas a wani lokaci ya kasance cikin wani hali na natsuwa, ko rashin natsuwa, ...
 • Dangantakar halayyar haihuwa da dabi'a cikin al’umma

  Sanin yanayin lafiyar mutum da cutar da ta shafe shi ba sa wadatarwa wajen tantance hakikanin dabi'un mutane da halayyarsu a al’adar Bahaushe. Al’ada ta tanadi cewa halayyar da aka haifi mutum ita kanta tana da dangantakata da ire-iren halayyarsa, da dabi’unsa da makomarsa. Bahaush...
  comments
 • Illoli da rashin isasshen bacci ke haifarwa ga lafiyar dan adam

  Za mu iya bijire wa duk wani abu da zai iya saka mu bacci na dan wani lokaci, to amma fa idan tafiya ta yi tafiya, rashin baccin na iya haifar da dan karamin tabin hankali. A wani lokaci ma har ya kai ga mutuwa. Kamar yadda bincike ya gano mana cewa, mutane na fara wasu irin tunane-tunane har ma su ...
  comments
 • Magungunan da wanzamai ke bayarwa

  Wannan bayani ne a kan magunguna da wanzamai ke bayarwa. Kamar yadda na yi bayani a makala da ta gabata kan magani da ma’anarta da masu yin sana’ar da rabe-raben su da kuma hanyoyin da suke gane cuta da kuma yadda suke samun magungunan gargajiya. Yana da matukar mahimmanci kafin a fara ...
 • Bunkasar Daular Usumaniyya: Tun Mujaddadi Danfodiyo zuwa yau

  Tarihin Daular Usumaniyya ba za ta cika ba matukar ba tabo tarihin Mujaddadi Shehu Usman Fodiyo ba. Saboda haka ga takaitaccen tahirinsa nan kamar haka: An haifi Shehu Usman Dan Fodiyo a ranar lahadi karshen watan safar, shekarar hijra ta 1168 wanda ya zo daidai da (December 1754) a wani kauye mai ...