Recent Entries

 • Noma tushen arziki: Yadda ake noman ridi

  Ridi:  Wani irin tsiro ne mai kama da karkashi a tsarin yanayin siffar ganyen jikinshi. Yana da ?ananan kwayoyin tsiro wanda ake yin amafani da shi don ci ko miya da shi. Yadda ake noman ridi Akwai wasu kyawawan hanyoyi da manoma musamman na ridi da sukan yi ko sukan bi domin su yi noman ridi...
 • Illolin da madigo ke haifarwa cikin al'umma

  Madigo: na nufin saduwa ta hanyar gogayya tsakanin macce da mace ta amfani da tsiraicinsu ko cikon halittun matancinsu don jin dadi ko kau da sha’awar junansu. Wasu kuma sun bayyana Madigo da cewa, hanya ce ta biya wa kai bukata da mata ke yi a tsakaninsu da mata ‘yan uwansu. Hakik...
  comments
 • Sunayen kabilun iskoki a wurin Bahaushe

  Bunza (2006) ya ce kamar yadda ‘yan  adam suke dangi-dangi, haka bahaushe ya yi imani iskoki suke. Abin ban sha’awa shi ne, Bahaushe ya aminta da kabilun iskoki dangi-dangi, amma ba dukkanin kabilun ake samu a kasar Hausa ba. kabilun iskokin da aka fi sani da sabawa da su a kasar Ha...
 • Sunayen iskoki na zamani a wurin Bahaushe

  A makala ta ta farko kan iskoki na yi bayani ne kan yadda aka raba iskoki a kasar Hausa zuwa na gargajiya da kuma na zamani. Na yi bayani kan na gargajiyar, sannan yanzu kuma wannan zai dubi na zamani ne. To kamar yadda Bunza (2006) ya ce “iskoki a wurin Bahaushe wasu halittu ne mas...
 • Budurwar Danko: Wata annoba da ta bullo wa al’umma, musamman kasashen da suka ci gaba a duniya

  Wata sabuwar annoba da ta bullo wa al’ummar kasa, ita ce ta amfani da wasu irin kirkirarrun mutum-mutumi mai siffar mace da Hausawa ke cewa budurwar danko. Turawa sun kirkiri wannan na'urar ne mai kama da mutum suka yi tsari da halitta irin na mata domin yin jima'i da su, suna kiran abin a Tur...
 • Dangantakar Hausawa da wasu kabilu a cikin gida Nijeriya

  Kabilun da suke zaune da Hausawa sukan kira su da sunaye daban-daban. Misali, Barebari suna kiran Hausawa da ‘Funu’ Nufawa kuma suna kiransu da suna ‘kenci’ Yayin da Jukunawa suke kiran Hausawa da suna ‘Abakwa’. A nan wannan Kalmar tana da ma’na nau&rsquo...
 • Asalin Hausawa daga Azbin (Buzaye)

  Kwakwachi (2010) ya ce Azbin (Buzaye), mutane ne da suka fi duk wadanda ake alakantasu da Hausawa a kusa, a yau ko jiya. Kasar Hausa ta na kusa da yankin Buzaye, don haka maganar Hausawa daga Buzaye suke ya fi zancen misra ne ko nubiya ko Habasha. Idrisu ya yi maganar auratayya tsakanin kabilun da s...
 • Fadakarwa kan shugabanci da shugaba cikin wakar Aminuddeen Ladan Abubakar, Ala (ALAN waka) ta Bawan burmi

  Zubin wakar Baubawan burmi, iye iye. Baubawan burmi, iye iye. Baubawan burmi, kasassabarmu ce kan zaban jagora iye iye. X2 Allah Malikal mulki, tutal mulki man tasaha’u a kan mulki, Allah mun yi zaman dirshen, tamkar fittila a lokon alkuki, Sai aka da mu a raurayar, Allah na mu...
 • Yadda ake iloka

  Iloka wani irin nau'i ne na kayan koloma na yara, wadda take da dandano irin na mintin eclairs. Da zarar yaro ya sanya cikin baki ba zai iya bambance iloka da eclairs ba. Kayan hadi Madarar ruwa ta gwangwani OKI babba Man turkey kwalba guda Yadda ake yin iloka Idan aka samu wadannan abubuwa...
  comments
 • Yadda ake yin daddawa

  Yadda ake daddawa tare da Hajiya Asma'u Daddawa wata bakar aba ce da ake yi da kalwa ana sanyawa a miya don karin zakin miya, amma duk da haka fa tana da wari. Ana yin daddawa ne da 'ya'yan bishiyar dorawa. Dubi: Yadda ake yajin daddawa Yadda ake yin daddawa Da farako in an sami 'ya'yan dorawa wa...
 • Yadda ake yajin daddawa

  Yadda ake yajin daddawa tare da Hajiya Tasidi Da farko in an sami daddawa gamamme, sai a daka a dankade sosai, a sami kananfari da masoro a daka su wuri guda a tankade, sai a samu barkono ja a dake shi daban a tankade, sai a samu cittan munci shi ma a daka shi daban a tankade. dalilin da ya sa ake ...
 • Wasu daga cikin amfanin daddawa ga lafiyar jikin bil adama

  Daddawa sunan ta kenan a harshen Hausa, wadda Yarabawa suke kira da suna iru sannan Inyamurai na kiranta da suna ogiri. Ita dai kayan dandano ce da ake amfani da ita a cikin miya maimakon magi a al’adar Hausawa. Wadda kuwa tana daya daga cikin muhimman abubuwa da ke gyara m...
  comments